Allah ya yiwa mahaifiyar Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano Abba El-Mustapha rasuwa.
Ta rasu ne yau Talata kamar yadda Abba ya sanar.
Muna roƙon Allah ya jikanta Ya gafarta mata kura-kuranta, Allah yasa aljannah ce makomarta.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM
Allah ya gafarta mata yasa aljanna makoma da dukkan magabatanmu baki daya.