Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, a safiyar Laraba, ta yi watsi da karar da jam’iyyar APM ta shigar kan nasarar zaben shugaban kasa Bola …
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, a safiyar Laraba, ta yi watsi da karar da jam’iyyar APM ta shigar kan nasarar zaben shugaban kasa Bola …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa kotun sauraron kararrakin zabe yau Laraba. A yau ne za a yanke hukunci kan kararraki uku da ‘yan …
DSS din sun kuma titsiye shugabar ma’aikatan bawa ɗin, Hadiza Gamawa, tare da mai ba shi shawara kan harkokin shari’a, U.U. Buhari. Alfijir Labarai ta …
Amaryar mahaddaciyar Alqur’ani ce, kuma ga dukkanin alamu sun tabbata amarya tana aiki da abibda ta koya na fadin Allah ba kamar wadansu ba. Alfijir …
Wata babbar kotu a Kano ta ba da umarnin wucin gadi da ke hana korar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP mai kayan marmari, …
Hukumar shirya aikin Hajji ta ƙasar Najeriya NAHCON ta gudanar a ranar Talata a ƙarƙashin jagorancin shugabanta Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, an fitar da jadawalin …
Wani babban manazarci a cibiyar Tony Blair mai kula da sauyin duniya, Bulama Bukarti, ya ce mai yiwuwa kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ba …
sojojin Faransa suna tattaunawa da sojojin Nijar kan ficewar “wani bangare” na sojojin daga kasar bayan juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito Faransa ta fara …
Wasu daga cikin wadanda ake zargin da aka kama a wata shahararriyar kasuwa da ke garin Lafiya Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta sanar …
Kotun ta ci tarar mai shigar da karar Naira N200,000. Alfijir Labarai ta rawaito Kotu ta yi watsi da karar da Umar Abdullahi Ganduje, na …
jami’an tsaro ba su kai ga zuwa yankin ba, amma mafarauta da ’yan banga sun kai dauki domin tunkarar maharan Alfijir Labarai ta rawaito ƴan …
Shugaban hukumar kula da aikin ɗansanda, PSC, Dr Solomon Arese, a jiya Litinin a Abuja ya kaddamar da kwamitin mutum 11 domin daukar gudanar da …
Dakarun sojojin rundunar Operation Safe Haven (OPSH), sun kashe wasu masu garkuwa da mutane shida tare da kama wasu ‘yan bindiga a wasu ayyuka daban-daban …
Kwamatin ya yi gargadin cewa, rashin bayyana gaban kwamitin ladabtarwar, zai iya jawi korar Kwankwaso daga jam’iyyar kamar yadda kundin tsarin mulkin jam’iyyar ya tanada …
1, Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki National Union of Electricity Employees . 2, Kungiyar Malaman makarantun Primary da Secondary ta Najeriya baki daya, Nigerian Union of …
Kwanaki 40 da suka gabata, a ranar 26 ga watan Yuni, kungiyar ta gudanar da zanga-zanga a fadin kasar, da nufin shiga yajin aiki bayan …
Kamfanin POS Na MoreMonee ya shirya bada damar daukar ma aikata a bangaren DSA wato Direct sales assistance Da kuma Aggregator ga duk matasan jihar …
Gwamnatin jihar Kano ta fara rabon tallafin kayan abinci da kayan aikin gona ga talakawa mata da manoma a ƙananan hukumomin jihar 44 a yau …
Kuma daidaiku ne, ciki har da lauyoyi da wakilan jam’iyyu za su samu shiga cikin kwayar kotun Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraron kararrakin zaben …