Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wafa.

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 911 / Siyarwa = 918

Pounds zuwa Naira

Siya = 1100 / Siyarwa = 1160

Yuro zuwa Naira

Siye = 950 / Siyarwa = 999

Riyals zuwa Naira

Siye = 230 / Siyarwa = 252

CFA Zuwa Naira

Siya = 1250 / Siyarwa = 1400

Yan Zuwa Naira

Siye = 100 / Siyarwa = 120

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin , a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *