Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wasu tagwayen hare-haren ta’addanci a kasar Mali sun halaka fafaren hula 49 da sojoji 15

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

Wani soja da ya bukaci kamfanin dillancin labarai na AFP ya boye sunansa ya ce an kai wa jirgin ruwan hari ne da rokoki, kuma …

Labarai

Ta addanci: Wani Mutum Ya Sassari Limamin Coci Da Adda Ya Kashe

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

Ya kasance matashi mai shekaru 20, da isarmu sai ya yi mana barazana cewa idan muka kuskura muka hau benen da dakin Paston yake zai …

Abuja, Labarai

Ruftawar Kasa Ta Kashe Mutum 30, Yan Bindiga Sun Sace Wasu 19 A Abuja

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

Wike ya bayyana dawuwarsa a game da hakan ya bukaci Daraktan hukumar tsaro na DSS da Kwamishinan Ƴan Sandan Abuja, su yi masa cikakken bayani …

Labarai

Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Magantu Akan Shari’ar Zabe

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

ƙara samun ƙwarin guiwar yin aiki ga ƙasa tuƙuru ba tare da nuna bambanci, ɓangaranci, ƙabilanci, addinanci ko nuna fifiko ba. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Atiku Abubakar Ya Yi Martani Ga Mataimakin Shugaban Kasa Kan Batun Yi Masa Ritaya

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

Atiku ba zai iya aminta da ƴan fashin zabe ba saboda yin hakan zai zama fyade ga burin ‘yan Najeriya da suka kwashe shekaru suna …

Labarai

Za A Yi Kiɗan Ƙwarya Da Shantu Yayin Auren Zawarawa A Kano – Mal Daurawa

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Amma ba za mu bar kowa ya shiga da waya ba saboda kada a ɗauki matan mutane suna nishadi,” in ji shugaban na Hisbah Alfijir …

Labarai

Cibiyar Musmarham Hijama Centere Sun Fara Duba Marasa Lafiya Kyauta A Birnin Kano -In Ji Dr Nuhu

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Shugaban Cibiyar Musmarham Accupunture and Hijama Centere Dr Nuhu mohammed U.k Wanda Masanine A Bangaren Gashin Jiki Da Tausa Da Kuma Magungunar ‘Yan Chaina Da …

Labarai

Ana Wata: Barkewar Gudawar Fasinja Tayi Sanadiyar Juyawar Jirgin Sama Yana Tsaka Da Tafiya Inda Ya Fito

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Wani jirgin sama mallakin kamfanin sufuri na Delta da ke Amurka, wanda ke kan hanyarsa ta zuwa birnin Barcelona daga Atlanta ya juya ala-tilas bayan …

Labarai

Zan Yiwa Atiku Ritaya A Siyasa, Na Siya Masa Awaki Kaji da Tumaki Yayi Kiwo – Shettima

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima ya ce zai yiwa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar ritaya a siyasa …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin masu bashi shawara 45

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Daga AAbdul Ado K/Naisa Abba kabir Yusuf ya Rantsar da masu Bashi shawara su Ar’ba’in da biyar Adakin taro na Africa House dake cikin gidan …

Labarai

Zulum Ya Amince Da Bawa Ma’aikatan Rancen Biliyan 2, Da Kuma Kawo Motoci Sufuri 30

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Gwamna Babagana ya sanar da ware motocin bas guda 30 da za a sadaukar domin kai ma’aikata guraren ayyukansu. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Babagana …

Labarai

Sojojin Juyin Mulkin Gabon sun saki Ali Bongo

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

A ranar 30 ga watan Agusta ne sojoji suka kifar da gwamnatin Ali Bongo bayan da suka yi zargin maguɗin zaɓeImage caption: A ranar 30 …

Labarai

Garabasa: Kamfanin MoreMonee Zai Raba Kyautar POS Ga Ƴan Kasuwa Da Kanfanoni, Agent A arewa

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Kamfanin MoreMonee ya shirya bada kyautar POS ga agent agent da kuma yan kasuwa tare da kamfanoni domin ci gaban kasuwancinsu. Haka kuma MoreMonee zai …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Hawa A kasuwar Canji Ta A Yau

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Tinubu A Zaben Shugaban Kasa

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Hakan ya biyo bayan yanke hukuncin karshe da kotun ta yi ranar Laraba a Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraron kararrakin zaben Shugaban Kasa ta …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Sheikh Malam Geru Argungu Rasuwa

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Allah ya yi wa fitaccen Malamin Islama a Nijeriya, Sheikh Geru Argungu, rasuwa a Asibitin Birnin Kebbi a yau Laraba 06, ga watan Satumba 2023. …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Kara Farashin Mitar Wutar Lantarki A Najeriya

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya a kasar.  Alfijir Labarai …

Labarai

Kotun sauraren kararrakin zabe tayi watsi da Karar dake Kalubalantar Nasarar Zaben Abdulmumini Jibrin

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Tarayya da ke zamanta a Kano a ranar Laraba ta yanke hukuncin cewa Muhammad Saidu Kiru na jam’iyyar APC …

Labarai

Wasu Ayyukan Da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yi A Kwana 100

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

A yau Laraba gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yake cika kwana 100 a kan karagar mulki Ga wasu muhimman ayyuka 10 da ya yi …

Gobara, Labarai

Ibtila’i! FAAN ta tabbatar da tashin gobara a filin jirgin saman jihar Lagos

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Hukumar Kula da Jiragen Sama ta Tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewa da misalin karfe 0750 na safiyar ranar Laraba, an samu tashin hayaki da …

Posts pagination

‹ 1 … 124 125 126 127 128 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab