Hukumar shirya aikin Hajji ta ƙasar Najeriya NAHCON ta gudanar a ranar Talata a ƙarƙashin jagorancin shugabanta Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, an fitar da jadawalin rabon adadin kujerun aikin Hajjin shekarar 2024/1445 da aka bawa hukumomin jindadin alhazai ƙasar.
Alfijir Labarai ta rawaito taron an gudanar da shi tsakanin shugabannin hukumar NAHCON da sakatarori da shugabannin hukumomin jindadin alhazan na jihohi kasar.
Jihar Kano ta rabauta da kujerun guda 5,934 yayin birnin tarayya Abuja ta samu kujeru guda 4,368.
Hakazalika hukumar sojoji (Armed Forces) da ta samu kujeru guda 528.
Ga jadawalin kujerun da kowacce jiha ta samu.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM