Allah ya yi wa fitaccen Malamin Islama a Nijeriya, Sheikh Geru Argungu, rasuwa a Asibitin Birnin Kebbi a yau Laraba 06, ga watan Satumba 2023.
Muna addu’ar Allah ya gafarta masa Allah ya shafe kura kuransa ameen.
Sauran bayani na nan tafe…
Leadership Hausa
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb
Ya Allah ka lullube shi da rahmar ka, ka gafarta masa, idan ta mu ta zo Allah kasa mucika da Imani
Ubangiji Allah yagafarta masa, yasa aljannace makoma agareshi.
Allah ya jikansa, Allah ya gafarta masa dukkan kura kuransa, in tamu tazo Allah kasa mu cika da Imani