Garabasa: Kamfanin MoreMonee Zai Raba Kyautar POS Ga Ƴan Kasuwa Da Kanfanoni, Agent A arewa

Kamfanin MoreMonee ya shirya bada kyautar POS ga agent agent da kuma yan kasuwa tare da kamfanoni domin ci gaban kasuwancinsu.

Haka kuma MoreMonee zai baiwa abokanan huldar su bashin kudi domin farfado da harkokin kasuwancinsu.

MoreMonee shine kamfani daya tilo da ya zo da tsarin tallafar marasa shi domin su tsaya da kafarsu a arewacin Najeriya.

MoreMonee ya zo da tsarin zamani wato Andiod wanda zaka iya tura masa Miliyoyin Naira a cikin sa, ba taredawata shakka ko gezau ba.

Jahohin da zasu amfana da wannan wanna garabasar sun hun hada da jahohin arewa musamman:-

Kano
Kaduna
Katsina
Jigawa
Zamfara
Sakoto
Kebbi
Bauchi
Gombe
Adamawa
Yobe
Barno
Nasarawa

Za a gudanar da wannan rabon ne ranar Asabar 9 ga watan Satumba 2023, a Katafaren ofishinsu da Suite 24 H&H plaza opposite, Sheikh Isyaka Rabiu paediatric hospital Zoo Road dake birnin Kano

Ko a kira ko sakon Whatsapp a wannan lambobin

08164389751.
09035248066

Kar ku sake ayi babu ku

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@musa_bestseller

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *