Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Allah ya yiwa yayan Mataimakin Gwamnan Kano Rasuwa

Allah ya yiwa Mal Sani Abdussalam rasuwa, marigayin yaya ne ga Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo

Za’ayi Jana’izar a yau Laraba, muna addu’ar Allah ya gafarta masa da sauran Musulmi baki daya. Amin.

Allah ya bawa iyalai da yan uwa hakurin rashinsa ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@musa_bestseller

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

One Reply to “Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Allah ya yiwa yayan Mataimakin Gwamnan Kano Rasuwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *