Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20231002 WA0168
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihiraji’un Allah ya yiwa Farfesa Umaru Shehu Rasuwa

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

Farfesa Emeritus Umaru Shehu na jihar Borno ya amsa kiran Allah Madaukakin Sarki kamar yadda yan uwansa suka sanar. Za ayi Jana’izar Da Misalin Karfe …

IMG 20231002 WA0118
Labarai, Zamfara

Sanata ya Bada Tallafin miliyan 1 da Buhu 30 na kayan abinci ga Iyalan ɗan jaridan da aka kashe

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Sanata Abdulaziz Yari Abubakar ya bayar da gudun muwar kudi Naira miliyan daya da buhunan hatsi 30 ga iyalan marigayi Hamisu …

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Motocin Bas-Bas Domin Rage Kuɗin Sufuri A Ƙasar

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana Cewa Najeriya zata tura Motocin safa masu rahusa masu inganci a fadin kasar a wani mataki na rage tsadar …

FB IMG 1668071567049
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Wata Mummunar gobara ta tashi a ginin ‘yan sanda

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

An tura injinan kashe gobara wurin da lamarin ya faru, sai dai da alama suna fuskantar kalubale wajen kashe gobarar Wata mummunar gobara ta tashi …

Screenshot 20231001 054212 com.facebook.katana edit 38423504856636
Labarai, NLC

Yadda ta kasance a Ganawar Kungiyoyin Kwadago da Gwamnatin Najeriya

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadago sun cimma matsaya kan dakatar da yajin aikin da kungiyar ta shirya yi a fadin kasar bayan wata ganawar sirri …

FB IMG 1696194868290
Labarai

Labari Mai Dadi: Kamfanin BUA CEMENT sauko da farashin cimintinsa

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Kamfanin BUA Cement ya sanar da rage farashin buhun simintinsa zuwa Naira dubu uku da dari biyar, ₦3,500, Alfijir Kamfanin ya bayyana hakan ne a …

Screenshot 20230915 081203 com.whatsapp edit 15143422937792
Labarai

Shari’a: CJN Zai Kaddamar da Alkalai 23 A Matsayin Kotun Koli

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Kotun kolin ta ce za a kaddamar da alkalan ne a babban dakin kotun kolin da karfe 11 na safe. Alfijir Labarai ta rawaito babban …

FB IMG 1696177824555
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Amince Da Kafa Sashi Na Musamman A NPA

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Gwamnatin tarayya ta amince Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya NPA ta samar da sashi na musamman da zai rinka kulawa da kayyakkin da aka shirya …

Labarai

Dubun Wasu Barayin Jaririya Don Yin Tsafi A Kano Ta cika

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Kotu ta tsare wasu mutum biyar a gidan yari kan zargin satar jariya ’yar kwana takwas domin yin tsafi a Kano Alfijir Labarai ta rawaito …

Screenshot 20231001 114959 com.facebook.katana edit 47698515404700
Labarai

Ɗalibi ya kashe ɗalibi ɗan uwansa saboda budurwa a Jami’ar FUDMA Katsina

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Abokan takararsa sun yi masa dukan kawo wuka saboda a dakin kwanan dalibai Alfijir Labarai ta rawaito an kashe wani dalibi saboda bambancin addininsa da …

FB IMG 1696158034735
Labarai

Tinubu Yayi karin Albashi Da Wasu Muhimman Abubuwa A Jawabin Najeriya @63

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi karin albashi ga ma’aikata da nufin rage musu radadin cire tallafin mai. Tinubu ya ce karin albashin na wucin …

FB IMG 1696154211108
Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa!: Alƙaliyar Amurka Nancy Maldonado ta baiwa Atiku Nasara

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Alƙaliyar dake sauraren shari’ar da ake tsakanin Atiku Abubakar da shugaba Tinubu Nancy Maldonado ta tabbatar da nasarar Atiku. Mai Shari’a ta umarci jami’ar Chikago …

Screenshot 20231001 054212 com.facebook.katana edit 38423504856636
Labarai

Yajin Aiki: Ma’aikatan Man Fetur, Lantarki da Tarin Wasu Kungiyoyi Sun Shirya Gangamin Tare Da NLC

Posted onOctober 1, 2023October 1, 2023

Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC na shirin shiga yajin aikin gama gari a fadin kasar, wanda kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa (NUEE) ta …

FB IMG 1696113132565
Labarai

Ambaliya Ta Lalata Gidaje Sama Da 60 A Nasarawa

Posted onSeptember 30, 2023September 30, 2023

Akalla gidaje 60 da kayayyaki na miliyoyin Nairori suka salwanta sakamakon wata ambaliya da ta mamaye Ƙananan Hukumomin Jihar Nasarawa guda biyu. Alfijir Labarai ta …

Screenshot 20230930 201130 com.facebook.katana edit 16877841178673
Labarai, Saudi Arabia

Saudiyya ta magantu kan bidiyon da ke nuna wani gida cewar na ƴar Ma’aiki ne

Posted onSeptember 30, 2023September 30, 2023

Wata cibiyar bincike ta gwamnatin Saudiyya ta ƙaryata wani rahoto a wani faifan bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, wanda ke cewa wani tsohon …

FB IMG 1696100553865
Labarai

Sakon ATIKU ga ‘yan Najeriya Kan bikin ranar ‘yancin Kai karo na 63

Posted onSeptember 30, 2023September 30, 2023

Bikin na ranar yancin Kai a bana yazo lokacin da kasar mu ke kan Wani kadami Mai muhimmanci game da batun makomar ta a fannonin …

Screenshot 20230930 162937 com.android.chrome edit 6017587783456
Labarai

Kotun jihar Sokoto ta tabbatar da nasarar gwamnan Ahmad Aliyu

Posted onSeptember 30, 2023September 30, 2023

Kotun ta kori karar da ɗan takarar jam’iyyar PDP, Saidu Umar ya shigar, inda yake kalubalantar sakamakon zaɓen ranar 18 ga watan Maris. Alfijir Labarai …

Labarai

Tsaro! CDS Yayi Alkawarin Kawo Karshen Tabarbarewar Rashin Tsaro

Posted onSeptember 30, 2023September 30, 2023

“Duk abin da ke faruwa a yanzu lokaci ne kawai kuma na san yadda muke tafiya, nan ba da jimawa ba za a kokari zai …

FB IMG 1696057076428
Labarai

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dawo Kasar a daren juma a

Posted onSeptember 30, 2023September 30, 2023

Shugaban ƙasar Nigeria, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya a daren jiya Jumu’a, bayan mako ɗaya ba a ji ɗuriyarsa ba. Tun ranar …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Saka Ƙara Tashin Gwauron Zabi kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onSeptember 29, 2023September 29, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

‹ 1 … 115 116 117 118 119 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab