Sayyada Raihan Imam Jarumar Kannywood Na Gayyatar Mauludin Annabi (S A W)

IMG 20231011 WA0707 edit 4033655971778

Jaruma Sayyada Raihan Imam (Ƙamshi) na Gayyatarku bikin Mauludin Manzon Allah (S.A.W.) a ranar Alhamis, wato 27 ga Rabi’ul Awwal, wanda ya yi daidai da 12 ga Oktoba, 2023.

  Za a yi  shi ne a Dukawiya daura da FCE kano, layin Mu’azu Bin Jabal a cikin birnin Kano. 

Za a fara taron da misalin ƙarfe 7:00 na dare har zuwa abin da ya sauwaƙa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *