Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Majalisar koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Ƙasa, NSCIA, a karkashin jagorancin shugabanta, Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ta bayyana bakin …
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano mai lamba 3 ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 a gidan kaso ga wani mutum Muhammad Bako Sambo, …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Misis Adedayo Benjamins-Laniyi a matsayin babbar sakatariyar harkokin mata ta gwamnatin tarayya (FCTA). Alfijir Labarai ta rawaito …
Tubabben ɗan daba mai suna Chile Mai Doki ya kammala daukar horo na zama dan sandan sarauniya, wato Constabulary a kano Wato daga aikata laifuka …
A karshen makon jiya dimbin masu zanga-zanga sun je hedikwatar BBC, inda suka rika nuna goyon baya ga Falasdinawa sannan suka shafa jan fenti a …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.32. …
Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun kwashe wani adadi da jama’ar kauyen Yola da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar Kano. Alfijir Labarai ta …
Daga Baba Usman Gama Najeriya ta tsara naira tiriliyan 26 a matsayin kasafin kuɗi na 2024 Kotun ɗaukaka ƙarar da ke zama a Abuja ta …
Hukumar kula da Manyan Asibitocin Jihar Kano ta magantu dangane da Ma’aikatan wucin-gadi da ta dakatar da aikinsu a Asibitocin gwamnati. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke zaben dan majalisar dattawa mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dokokin kasar, Ishaku Abbo. Alfijir Labarai …
Ma’aikatan wutar lantarki a ranar Litinin sun rufe kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano (KEDCO), bisa zargin gaza cire musu kudaden fansho da suka yi …
Shugabar Kotun Daukaka Kara, Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem, ta mika dukkan kararrakin zabe da ke gaban kotun a jihohi 36 zuwa rassan kotun dauka Kara …
Ma’aikatan hukumar aikewa da sakonni ta Nijeriya NIPOST, sun rufe babban ofishin hukumar da ke Abuja, suna zanga-zangar nuna adawa da nadin Tola Odeyemi a …
Jami’an DSS da ’yan sanda sun rufe ofishin PDP na Ondo, inda jama’a ke neman gwamnatin jihar ta bayyana inda Gwamna Akeredolu ya shige Alfijir …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai yi zama da ministocinsa da sauran manyan jami’an gwamnatin tarayya a taron FEC. Mukaddashin Sufeto-Janar na ‘yan sanda …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.32. …
‘Kada Ku Shiga Binciken Wayoyin Junan Ku, Don Kada Waya Ta Riƙa Kashe Muku Aure’ Alfijir Labarai ta rawaito a wata nasiha kuma gargaɗi da …