Yadda Kudaden Waje Suke Kara-kaina A kasuwar Canji A Yau Laraba

Screenshot 20230609 152317 com.whatsapp edit 4598654027421

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 1033 / Siyarwa = 1037

Pounds zuwa Naira

Siya = 1253 / Siyarwa = 1263

Yuro zuwa Naira

Siye = 1052 / Siyarwa = 1062

Riyals zuwa Naira

Siye = 278/ Siyarwa = 288

CFA Zuwa Naira

Siya = 1400 / Siyarwa = 1550

Yan Zuwa Naira

Siye = 110 / Siyarwa = 125

Dirham UAE zuwa Naira

Siye = 240 / Siuarwa= 255

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *