Yanzu Yanzu: Kotu Ta Kori Sanata Ishaka Abbo Na Jam’iyyar APC

Screenshot 20231016 165322 com.facebook.katana edit 7545476049888

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke zaben dan majalisar dattawa mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dokokin kasar, Ishaku Abbo.

Alfijir Labarai ta rawaito Sanata Abbo, na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya tabbatar wa gidan talabijin na Channels cewa kotu ta yi watsi da zabensa ta kuma tabbatar da dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Amos Yohanna.

Karin Bayani na nan tafe….

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *