Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Shari'ar Zabe
Labarai

APC Ta Kuma Shan Kayi Kan Kujerar Ɗan Majalisar Kano A Kotu

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Bayan an sake yin zabe har ila yau shi dai Abdullahi Ali Wudil shi ya sake samun nasara. Alfijir Labarai ta rawaito Kotun Sauraron Kararrakin …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Asabar 21/10/2023 – 06/04/1445AH

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince naɗin Mr. Shaakaa Chira, a matsayin sabon Babban mai Binciken Kuɗi na Ƙasa. Gwamnatin Najeriya za ta …

Bola Tinubu
Labarai

Bayan Soke Jami’ar FCE Kano Tinubu ya Amince da Kafa Jami’o’in 2 Da Wasu kwalejoji

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka; Alfijir Labarai ta …

Yan sanda Gombe
Labarai

Ta’addanci! An Yi Wa Mace Mai Ƴaƴa 8 Yankan Rago A Gombe

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Ya bayyana cewa maharan sun shiga gidan Malama Aishatu ne da misalin karfe 9 na dare aka yi mata yankan rago sannan suka tsere da …

Screenshot 20221010 000910 com.facebook.katana edit 30872921640601
Labarai

A Kalla Mutum 8 Sun Mutu Bayan Da Ƴan Fashi Suka Kai Wa Bankuna 4 A Najeriya

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Tsautsayin ya rutsa da bankuna hudu da suka hada da UBA, Stanbic, First Bank da Zenith. Alfijir Labarai ta rawaito akalla mutum takwas ne suka …

📸Alfijir Labarai
Labarai

Shugabannin Makarantar Al-Azhar Academy Sun kashe Wani Ɗalibi Sakamakon Dukan Kawo Wuƙa

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

A ranar Juma’a ne muka samu labarin wani mummunar hukunci da hukumar makarantar Al-Azhar Academy dake bayan Kofar Gayan Zariya suka yi wa wani dalibinsu …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Asabar 21/10/2023, 06/04/1445 AH 

Posted onOctober 21, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.31. …

Majalisar Najeriya
Labarai

Majalisa ta buƙaci a ƙara albashin malaman Firamare Sakandire kaso mai tsoka

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Habubakar Fulata, Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai kan Ilimin Jami’o’i ya yi kira da a kara albashi ga malaman Firamare, Sakandare da Jami’o’i. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1693849912844
ASUU, Labarai

Shugaba Tinubu ya gwangwaje malaman jami’a kan kudirinsu na tafiya yajin aiki

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin biyan malaman Jami’a ta ASUU albashinsu da aka riƙe lokacin da suke yajin aiki. Alfijir Labarai ta rawaito …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 20/10/2023 – 05/04/1445AH

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya bada umarnin biyan Malaman Jami’o’i albashin su da aka rike lokacin yajin aiki. Shugaba Tinubu ya nada Adewale …

Labarai

Tinubu ya nada babban mai binciken kudi na tarayya (AUDITOR-JANAR)

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya, kamar yadda Hukumar Kula da Ma’aikata ta …

Labarai

Sojojin Nijar sun dakile yunƙurin Bazoum na guduwa daga kasar

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da daƙile wani yunƙurin hamɓararren Shugaban ƙasar Mohamed Bazoum na tserewa tare da iyalinsa. Alfijir Labarai ta rawaito mai …

IMG 20231009 WA0752
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Juma’a 20/10/2023, 05/04/1445 AH

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.31. …

FB IMG 1697751231569
Bola Tinubu, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Janye Nadin Da Ya Yi Wa Matashi Shugabancin FERMA

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Shugaba Tinubu, ya bayar da umarnin janye sunan Injiniya Imam Kashim Imam daga nadin da ya yi masa a matsayin shugaban Majalisar Daraktocin Hukumar Gyaran …

IMG 20231012 WA0199
Labarai

Kotun Kolin Najeriya ta sa ranar farar shari’ar zabe tsakanin Atiku da Tinubu

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Kotun Koli ta sanya ranar Litinin 23 ga watan Oktoba, don fara sauraron karar da Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, babbar …

FB IMG 1693991306327
IGP, Labarai

IGP ya nada sabbin jami’an hulda da jama’a na ‘yan sanda

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya amince da sanya jami’an hulda da jama’a na ‘yan sanda (PPROs) zuwa wasu kwamitoci da tsare-tsare …

FB IMG 1696883339680
Labarai

Tinubu ya Naɗa  Shugabannin NOA, NTA, FRCN da wasu hukumomi 5

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Shugaba Tinubu ya amince da nadin mutane 8 a matsayin shugabannin hukumomin dake karkashin ma’aikatan yada labarai da wayar da kan al’umma ta kasa. Alfijir …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Dakatar Da Shugabanta Kan Zargin Yi Wa Wata Fyade

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Jam’iyyar APC reshen jihar Jigawa ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Roni, Saleh Idris, bisa zargin yi wa wata mata fyade tare da …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Kudaden Waje Sun Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

‹ 1 … 106 107 108 109 110 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab