Wata Sabuwa: Jim Kaɗan Da Saukar Ɗan Bello Jami’an Tsaro Sun Kama Shi Daga Baya Sun Kuma  Sallame Shi.

IMG 20250712 WA0425

Daga Aminu Bala Madobi

Jim Kadan Bayan Dawowar sa daga kasar China, Jami’an Tsaro sun tilastawa Dan Bello shiga motar su.

“Don me zan shiga motar ku bayan ga ta wa wadda aka dauka ta” Acewar Dan Bello.

Rahotonni sun tabbatar Dacewar Jami’an Tsaron sun Kuma saki Dan Bello ba tare da bata lokaci ba.

“Wai sun zo bani tsaro ne, kazo min da mota, Babu Uniform, ban gayya ce kaba, kuma ka tilastani hawa motar ka, baicin ina da motar da zata dauke ni” Dan Bello

Bayanai sunce Jami’an sun dai sake shi.

Me kuke tsammanin yasa an sallame shi da gaggawa?

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *