Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Kano

Labarai

Wata Annobar Cuta Diphtheria Ta Kashe Mutum 25 A Kano

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito Kimanin mutane 25 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar diphtheria wadda wasu suke kira mashako ko sarkewar numfashi a Kano zuwa …

Labarai

Ana Zargin Yan Vigilant Sun Tsiyayewa Wata Amarya idonu Yayin Bikinta

Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023

Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Khadija Abdullahi ta gamu iftila’in rasa idonta guda daya a hannun jami’an bijilanti a yankin shagalin bikinta a …

Gobara, Labarai

Wata Gobara Ta Ƙone Motar Dakon Man Fetur A Abuja,

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …

Labarai, Zamfara

Zamfara Zata Gurfanar Da Wasu ‘Yanbangar Siyasa Gaban Kuliya

Posted onJanuary 14, 2023January 14, 2023

Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …

FRSC, Labarai

Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Kama Mutane 11,557 D Laifin Safarar Ababen Hawa a Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito Zubairu Mato, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ya ce hukumar ta kama mutane 11,557 da ake zargi …

Labarai

Kotun Musulunci Ta Hana Auren Wata Budurwar A Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito hakan ya biyo bayan karar da Wani matashi  ya kai kotun, yana rokon Kotun Musulincin da ke zamanta a unguwar Hotoro a …

Labarai

Yadda Shari’ar Ƴar Gwamnan Kano Da Mijinta Ta Dau Sabon Salo A Yau Juma a

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito a zaman da aka gudanar a ranar juma a 13/1/2023 Alh Inuwa mijin AsiyaBalaraba Ganduje, ya bayyanawa Kotu cewa Balaraba ta bude …

DSS, Labarai

APP Ta Bukaci A Kama Shugaban DSS, Kan Zargin Harin Da Matarsa Ta Kaiwa Abba Kabir

Posted onJanuary 10, 2023January 10, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar Action People’s Party (APP), a ranar Litinin ta bukaci a kama shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) Yusuf Bichi, biyo …

Labarai

Matar DG DSS Tayi Umarninci Kama Dan Takarar NNPP Abba Kabir

Posted onJanuary 9, 2023January 9, 2023

Alfijr ta rawaito Aisha Bichi, uwargidan babban daraktan hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, Yusuf Bichi, ta bayar da umarnin tsare Dan takarar jam’iyyar NNPP, …

Labarai

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Angwance

Posted onJanuary 6, 2023January 7, 2023

Alfijr ta rawaito da safiyar wannan rana ta Juma’a 6 ga watan 1 na shekara ta 2023 aka ɗaura Auren Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Balaraba Ganduje Da Mijinta Inuwa A Yau

Posted onJanuary 5, 2023January 5, 2023

Alfijr ta rawaito Surukin Ganduje, Inuwa Uba, ya kalubalanci hurumin kotun da matarsa, Balaraba Ganduje, ta maka shi, tana so a datse igiyar aurensu. Ya …

Labarai

Hukumar NMDFRA Ta Garkame Gidajen Mai 14, A Kano

Posted onJanuary 5, 2023January 5, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Kula da harkokin man fetur ta kasa NMDPRA da ke Kano, ta rufe gidajen mai 14, bayan da ta kiskesu  suna …

Labarai

Wasu Ma’aurata Sun Rasa Rayukansu Lokaci Daya A Kano

Posted onJanuary 4, 2023January 5, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar yan sandan jahar Kano ta, tabbar da rasuwar wasu miji da mata a karamar hukumar Dawakin-Tofa dake jihar. Al amarin ya …

Labarai

Wata Mummunar Gobara Ta Janyo Asarar Dukiya A Kano

Posted onJanuary 2, 2023January 2, 2023

Alfijr ta rawaito Gobara da ta tashi da safiyar Litinin a kan Titin Airport Road da ke birnin Kano, ta kone wasu shaguna da ake …

Labarai, Saudi Arabia

Jirgin Saudi Airline Ya Dawo Fara Jigila Daga Kano Zuwa Jeddah

Posted onJanuary 2, 2023January 2, 2023

Alfijr ta rawaito Kamfanin Jiragen Sama na Saudiyya ya sanar da shirinsa na komawa jigaila a filin jirgin saman malam Aminu Kano da ke birnin …

Gwamnatin Kano, Labarai

Idan Gwamnati Ta Ci gaba Da Yin Karyar Korata Zan Mayar Da Martani-Baba Impossible

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito Tsohon Kwamishinan Addini na Jihar Kano, Dakta Muhammad Tahar Adam ya ce bisa radin kansa ya yi murabus daga mukaminsa, inda ya …

Gwamnatin Kano

Ganduje Ya Kori Baba Impossible Daga Kan Kujerar Kwamishinan Addinai.

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito wata Sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya rabawa manema Labarai, yace Gwamnatin ta samu Baba Impossible wajen yin gaban Kasa …

Labarai

Wasu Ƴan Banga Sun Kona Gidan Shugaban Jam’iyyar APC

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr ta rawaito rahotanni sun ce maharan Hoodlum sun kona gidan Shugaban jam’iyyar APC, an kuma kashe mutum daya dan shekara 39, Eseni Egwu, hakan …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum Daya, Sun Debe Mutane 45’ A Kaduna

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito a ranar Kirsimeti wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutane 45 a unguwar Angwan Aku da …

Labarai

Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Hon Ghali Umar Na’abba Rasuwa

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Innalillahi wainna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa Hajiya Rabi Rasuwa Mahaifiya Ga tsohon Speaker na ƙasa Hon Ghali Umar Na’abba Ubangiji Allah ya yajiƙan ta …

Posts pagination

‹ 1 … 52 53 54 55 56 57 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab