Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Kano

CBN, Labarai

Bankin CBN Ya Bayyana Makomar Tsoffin ₦200 da ₦500 da kuma ₦1000

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bada Umarnin Daukar Fasinjoji Kyauta A Motocin Kanawa

Posted onFebruary 12, 2023February 12, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da Motocin Kanawa Bus Service da su fito su fara jigila kyauta domin kai …

Labarai, Zamfara

Bayan Haihuwarsa Babu Dubura Yaron Ya Mutu Da Sanyin Safiyar Yau Lahadi

Posted onFebruary 12, 2023February 12, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …

Labarai, Zamfara

Matawalle Ya Bada Umurnin Kama Duk Wani Wanda Yaki Karbar Tsohon Kudi

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Bello Muhammad Matawalle ta bada Umurnin Kama Duk wani wanda yaki karbar …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Yadda Take Kasancewa A Zaman Majalisar Zartarwa Ta Nijeriya

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Alfijr ta rawaito Majalisar Dokoki ta Kasa ta goyi bayan sabuwar manufofin gwamnatin tarayya na hada-hadar kudi amma ta dorawa Babban Bankin Najeriya (CBN) alhakin …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Cigaba Da Karɓar Tsofaffin Kudi

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onFebruary 9, 2023February 9, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai, Maiduguri

Da Ɗumi Ɗuminsa! IPMAN Ta Janye Umarnin Yajin Aiki

Posted onFebruary 7, 2023February 7, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta janye umarnin dakatar da ayyuka tare da umurtar mambobinta a fadin kasar da su …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onFebruary 6, 2023February 6, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 745/ Siyarwa = …

CBN, Labarai

Dalilin Da Yasa Muka Ƙara Farashin Cirar Kuɗi — Masu POS

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …

Labarai

An Kaiwa Wani Ɗan Takarar Gwamna Hari Lokacin Yakin Zaɓe

Posted onFebruary 3, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …

Labarai

Allah Ya Yiwa Tsohon Mataimakin Shugaban BUK Farfesa Ibrahim Umar Rasuwa

Posted onJanuary 31, 2023

Alfijr ta rawaito Allah ya yiwa Farfesa Ibrahim Umar ya rasuwa a daren Litinin, sanarwar ta fito ne daga bakin ɗan sa, Farouk Ibrahim Umar …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Muhimman Ayyuka 5 Da Shugaba Buhari Zai Kaddamar Yau A Kano

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari zai iso birnin Kano don fara ziyarar aiki a yau Litinin. Ayyukan da shugaban zai kaddamar a jihar …

Labarai

Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Injiniyoyin Mota 500 A Kano

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Ganduje Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar domin kaddamar da injiniyoyi …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Siya = 744/ Siyarwa = …

Labarai

An Naɗa Saban PRO Na Kungiyar Masu Maganin Gargajiya A Kano

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito kungiyar masu maganin gargajiya ta Kasa ta National Association Of Nigeria Traditional and Medicine Practitioners, (NANTMP) ta ayyana  Dr Mamman a matsayin …

Labarai

Ɗan Sanda Ya Ki Karɓar Cin Hancin Miliyan 1 Domin Sakin Mai Laifi A Kano

Posted onJanuary 25, 2023January 25, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’in ‘yan sanda ya ki karbar cin hancin Naira miliyan 1 domin sakin wanda ake zargi da yin garkuwa da mutane Alfijr …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onJanuary 24, 2023January 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Wasu Matasa 2 Sun Rasa Ransu Yayin Aiki A Ramin Masai A Kano

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito wasu matasa daya mai shekaru 17 dayan mai shekaru 27, sun rasu a wani ramin masai a Kasuwar Sabon Garin Kano  Ƙaramar …

Posts pagination

‹ 1 … 51 52 53 54 55 … 57 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab