Innalillahi wainna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa Hajiya Rabi Rasuwa Mahaifiya Ga tsohon Speaker na ƙasa Hon Ghali Umar Na’abba
Ubangiji Allah ya yajiƙan ta ya gafarta mata da sauran Musulmai baki ɗaya
Za’ayi janaizarta gobe Insha Allah. Allah ya jikanata da rahama