Alfijir Labarai ta rawaito Sanatocin Nijeriya sun zabi Barau Jibril a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan kasar. An zabi Sanata Godswill Akpabio a matsayin …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanatocin Nijeriya sun zabi Barau Jibril a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan kasar. An zabi Sanata Godswill Akpabio a matsayin …
Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …
Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistire da ke zamanta a harabar gidan Murtala dake Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceci rayuka 45 da dukiyoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 285.6 a cikin gobara …
Alfijr ta rawaito Rahotanni daga Jihar Kano sun bayyana cewa an samu wata hatsaniya a mazaɓar Ja’oji har wasu ma’aikatan zaɓe da ƴan jarida suka …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan katin shaidar jabu ga jami’an tsaro da ke aikin zabe. Okoye …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali, ya sake soke nadin kwamishinan ‘yan sandan Kano. A wata sigina da ta aike wa …
Alfijr ta rawaito da safiyar yau ne aka tashi da wani abin al’ajabi a unguwar sabuwar Gandu cikin birnin kano. Inda aka samu wata Tunkiya …
Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano a ranar Litinin ta tabbatar da cewa gobara ta kone wasu shaguna da ba a tantance …
Alfijr ta rawaito Frank Geng Quangrong ɗan China mai shekaru 47 a yau Alhamis ya sake fadawa wata babbar kotun Kano cewa bai taba niyyar …
Allah yayiwa Alh Sani Dahiru yakasai (SDY) rasuwa, a yau Alhamis. Za ai janaizarsa a gobe juma’a da misalin karfe takwas na safe 8:00am a …