Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Kano

FB IMG 1712755722896
Current Affairs, English

Eid-El-Fitr: Governor Abba Kabir Yusuf Felicitates With Kano Muslim Ummah

Posted onApril 10, 2024April 10, 2024

Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf, has extended his warm felicitations to the Muslim Ummah and for the successful completion of the Ramadan fasting, …

IMG 20240409 WA0103
Kannywood, Labarai

Innalillahi lillahi Wainna Ilaihi rajiun. Allah Ya Yiwa Hajiya Saratu Gidado Rasuwa

Posted onApril 9, 2024April 9, 2024

Allah ya yiwa jarumar kannywood Saratu Gidado Daso Rasuwa Allah jikan Saratu yai mata gafara ya bawa iyalai da Yan uwa hakurin rashinta. Idan mutuwarmu …

Screenshot 20240408 215703 Chrome
Labarai

Kungiyar Masu Canji Ta WAPA A Kano Ta Yi Tsokaci Kan Karyewar Farashin Dala

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Shugaban Kungiyar Masu hada-hadar kudaden canji ta kasashen waje dake jihar Kano, Alhaji Sani Dada ya bayyana jin dadinsa bisa yadda gwamnatin tarayya take kara …

Screenshot 20240312 221118 com.facebook.katana edit 2751549873537
Labarai

Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano 1 Ba’a Yarda Da Shigar …

FB IMG 1712238970919
Labarai

An Dakatar da Muhyi Magaji Daga Shugabancin Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta jihar Kano

Posted onApril 4, 2024April 4, 2024

Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da Muhyi Magaji daga shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Alfijir labarai ta rawaito Kotun …

IMG 20231110 WA0013
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Talata

Posted onApril 2, 2024April 2, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1242/ …

IMG 20240311 WA0053
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Amince Da Korar Ma’aikatan Lafiya 3 Da Dakatar Da Wasu 3

Posted onApril 1, 2024April 1, 2024

Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata 3, tare da dakatar da wasu ma’aikatan na  3 babban asibitin Karamar Hukumar …

FB IMG 1708595880774
Labarai

Captain Din Super Eagle Ahmad Musa Zai Tallafawa Asibitocin Jihar Kano Da Kayan Aiki

Posted onFebruary 22, 2024February 22, 2024

Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …

FB IMG 1708339212755
Kano, Labarai

Tirka-Tirka! ‘Sakin’ Murja Kunya Ya Bar Baya Da Kura A Kano

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Al’umma a jihar Kano na ci gaba da ce-ce-ku-ce kan rahoton da ke nuna fitacciyar ƴar Tiktok ɗin nan, Murja Ibrahim Kunya – da a …

FB IMG 1707813188222
Labarai

Duk Girman Gona! Hisbah Ta Cafke Murja Ibrahim Kunya A Kano

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Hukumar Hisba ta samu nasarar damke jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya a Kano. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta kama Murja Kunya ne biyo bayan ci …

FB IMG 1707522548776
Kano, Labarai

Alkawarurrukan Da Ɗangote Ya Yiwa Al’ummar Kano Na Rage Radadin Da Ake Ciki Yayin Ganawarsa Da Gwamna Abba

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a …

FB IMG 1707403067112
Labarai

Kisan Nafi’u! Shari’ar Hafsat Chuchu Ta Ɗauki Wani Sabon Salon A Yau Alhamis

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Shari’ar da ake zargin Hafsat Surajo Chuchu da zargin kashe abokin kasuwancin ta Nafi’u Hafiz, a gaban babbar kotun jahar Kano mai namba 13 karkashin jagorancin mai …

IMG 20240207 115029
Labarai

Wata Sabuwar! An Taso Da Maganar Dawo Da Sanusi Matsayin Sarkin Kano A Gaban Majalisa

Posted onFebruary 7, 2024February 7, 2024

Wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rusa dokar kafa karin masarautu hudu da suka hadar …

IMG 20240206 122028
Labarai, Najeriya

Siyasa! Wani Shugaban Karamar hukuma ya fita daga APC ya koma NNPP a Kano

Posted onFebruary 6, 2024February 6, 2024

Shugaban Karamar hukumar Nasarawa Auwal Lawan Shu’aibu wanda aka fi sani da aranposu ya bayyana ficewar sa daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai mulkin jihar …

IMG 20240205 061416
Labarai

Zanga-zanga Ta Barke A Senegal Bayan Sanar Da Dage Zabe

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …

FB IMG 1707043719554
INEC, Labarai

Inec Ta Bayyana Sakamakon Yan Majalisu Guda biyu A Jihar Kano

Posted onFebruary 4, 2024February 4, 2024

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana dan takarar jam’iyyar NNPP , Alhassan Ishaq, a matsayin wanda ya lashe zaben da aka …

INEC, Labarai

INEC ta soke zaɓen cike-gurbi na Kunchi/Tsanyawa a Kano da Akwa Ibom

Posted onFebruary 3, 2024February 3, 2024

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta sanar da dakatar da zaɓen cike-gurbia wasu mazabu, sakamakon tarzoma, rashin bin ka’ida da kuma sace …

IMG 20240111 112437
Labarai

Sakon Rundunar yan sandan Najeriya kan shirinta na zaben ranar Asabar

Posted onFebruary 2, 2024February 2, 2024

Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …

IMG 20240111 112459
Labarai

Yau ƴan canji za su rufe kasuwar canjin kuɗaɗe a Abuja

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Kungiyar ƴan kasuwar canji ta Abuja ta ce daga ranar Alhamis za ta rufe kasuwar canji har sai abin da hali ya yi sakamakon tsadar …

IMG 20240128 WA0000
Labarai

Kilu Ta Ja Bau! Kotu Ta Garkame Asusun Hukumar Hisbah A Kano

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Wata kotu dake zamanta a garin Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisba bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi …

Posts pagination

‹ 1 … 47 48 49 50 51 … 57 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab