Wata kotu dake zamanta a garin Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisba bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi …
Wata kotu dake zamanta a garin Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisba bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi …
Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi. Alfijir labarai ta rawaito …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …
Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnatin Amurka tana da iyakacin ikon ba da agajin gaggawa ga ‘yan kasar Amurka a yankuna da dama na Najeriya saboda yanayin tsaro.” Alfijir Labarai …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan nasarar da jam’iyyarsu ta samu a kotun sauraron kararrakin zaben gwamna …
Amaryar mahaddaciyar Alqur’ani ce, kuma ga dukkanin alamu sun tabbata amarya tana aiki da abibda ta koya na fadin Allah ba kamar wadansu ba. Alfijir …
Jihohin sun haɗa da Kebbi da Sokoto da Zamfara da Katsina da Kano da Jigawa da Bauci da Gombe da Adamawa da Yobe da kuma …
Hakan na zuwa ne dai a daidai lokacin da daliban jami’ar ke ci gaba da kokawa da karin kudin da jami’ar ta yi. Alfijir Labarai …
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin masana’antar Kannywood da gidajen Gala a fadin jihar Alfijir Labarai ta rawaito shugaban hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta …
Lauyan nan mai fafutukar ƴancin ɗan adam, Femi Falana, ya shaidawa Babbar Kotun Tarayya a Kano cewa rigar kariyar da ke jikin tsohon gwamnan Kano, …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba gudu ba ja da baya a yunkurin da ta ke yi na janye “yan sanda da ke ba …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Gwamnatin Kano zata sake gina ginin da ta rushe a shataletalen kofar gidan gwamnatin jihar Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …
Alfijir Labarai ta rawaito a wani bangare na manufofin gwamnatin Jihar Kano na sake fasalin fannin ilimi tare da ba su kulawar da ake bukata, …
Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, a ranar Juma’a, ta amince da rokon da jam’iyyar APC ta Kano shigar, na …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …