Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu ‘yan Najeriya a hukumar kula da gidaje ta ta Nigeria wato Family Homes Funds Limited (FHFL). Alfijir …
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu ‘yan Najeriya a hukumar kula da gidaje ta ta Nigeria wato Family Homes Funds Limited (FHFL). Alfijir …
Kungiyar kwarararun Akantoci ta kasa reshen jahar kano ta yi alwashin ba da gagarumar gudummawa wajen magance matsalolin harkokin kasuwanci. Alfijir labarai ta ruwaito sabon …
Da yake jawabi yayin kaddamar da biyan kudin, gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce fansho dubu hudu ne zasu amfana daga kudaden da aka ware. …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya roƙi a yi bincike kan zargin rage kuɗaɗen giratuti na tsofaffin ma’aikata ƙarƙashin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje. Alfijir …
A ƙoƙarin samar da ruwan sha mai tsafta, da araha, Korbit Table Water, shine babban kamfanin samar da ruwa, mai inganci tare da tsaftataccen mazubi …
In a bid to celebrate another milestone and grand opening of the dental clinic at Best Choice specialist hospital, the management launched a 2 weeks …
Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na samar da ingantaccen …
Wayewar garin wannan rana ta alhamis an tashi da ganin tuta a saman gidan sarki na Nasarawa Inda mai martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji …
Daga Aminu Bala Madobi Dan majalisar tarayya daga Kano mai wakiltar Sumaila -Takai ya yi barazanar gurfanar da jaridar Legit kan abin da ta wallafa …
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin jihar …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku saboda samun su da laifi …
……Grants approval for set up of sickle cell centre at Murtala Specialist Hospital Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State is spearheading a significant transformation …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci gwamnatin jihar Sokoto da ta bawa mai Alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III kariya, da mutunci. Ya jaddada …
The Kano State Judicial Service Commission at it’s 72nd meeting held on the 11th June 2024, has taken disciplinary actions against Chief Magistrate Talatu Makama, …
The Certified True Copy (CTC) of the judgement of the Federal High Court sitting in Kano, signed by the office of the registrar, has confirmed …
Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari da ake zargi da satar allunan Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni Jihar Kano Alfijir …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Shahararren lauyan kare hakkin ɗan’adam ɗin nan mai muƙamin SAN, Femi Falana ya bayyana cewa babbar kotun tarayya da kotun masana’antu ta kasa ba su …
Rundunar ta kara da cewa ta yi nasarar kama wasu ’yan kungiyar asiri, wadanda a halin yanzu suke amsa tambayoyi. Alfijir labarai ta ruwaito ’Yan …