Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Kano

FB IMG 1718219427813
Labarai

Kano Police Commissioner Reacts To Gov Yusuf’s Accusation Of Disobedience

Posted onJune 16, 2024June 16, 2024

The Commissioner of Police in Kano State, Mr Ussain Gumel, said he had never disrespected the governor. Alfijir labarai had reported that Mr Haruna Dederi, …

FB IMG 1718463492864
Labarai

Ba Zan Damu Ba Idan Wani Gwamnan Yazo Ya Cireni — Sarkin Muhammadu Sanusi II

Posted onJune 15, 2024June 15, 2024

Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai damu da yiwuwar wani gwamna ya zo ya cire shi daga sarautar ba. Alfijir labarai …

FB IMG 1718421798066
English, IGP

IGP Decorates DIG Sahabo Abubakar, Usaini Gumel AIG, & 8 Others 15 CPs

Posted onJune 15, 2024June 15, 2024

The Inspector-General of Police congratulated all the promoted officers and encouraged them to redouble their efforts in service to our great nation The Inspector-General of …

IMG 20240224 125748
Labarai

Ruguntsumi! Hukumar Hisbah ta fitar da Sabon Tsari Akan DJs A Wajen Bukukuwa A Kano

Posted onMay 16, 2024May 16, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta haramtawa maza DJs yin wasa a bukukuwan da mata a fadin jihar. Alfijir labarai ta ruwaito babban kwamandan hukumar, …

Screenshot 20240515 122211 LinkedIn
English

NACHPN Honors Prof. Gwarzo with Prestigious Award of Excellence

Posted onMay 15, 2024May 15, 2024

The National Association of Community Health Practitioners of Nigeria (NACHPN) has bestowed a prestigious award of excellence on the Founder and President of MAAUN Group …

FB IMG 1715770389181
Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kotun Daukaka Kara Da Mal Abduljabbar Ya Kai A Yau

Posted onMay 15, 2024May 15, 2024

Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …

FB IMG 1715765692438
Labarai

Iftila’i: Wani Matashi Ya Kone Sama Da Mutane 30 Suna Tsaka Da Sallar Asuba A Kano

Posted onMay 15, 2024May 15, 2024

Al’ummar garin larabar Abasawa dake karamar hukumar Gezawa sun tashin cikin ruɗani bisa wayar gari da wani Iftila’i da yayi Sanadiyar konewar mutane sama da …

FB IMG 1715254046724
Current Affairs, English

SMEs: Gov. Yusuf flags-off Monthly women empowerment in Kano.

Posted onMay 14, 2024May 14, 2024

……. Over five thousand beneficiaries set to recieve   N50,000 monthly Alfijir labarai reported Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State has initiated a monthly empowerment …

Screenshot 20240429 104624 Facebook
Kano, Labarai

Hukumar KNUPDA Ta Yi Gargadi Da Kwakkwaran Jan Kunne Game Da Gine-Gine A Jihar

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Mun Aika Musu Takardun Gargadi Kafin Ginin Ya Rushe Manajan Daraktan Hukumar Tsare-tsare da Ci gaban Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), Architect Ibrahim Yakub Adamu …

FB IMG 1714290665473
Kaduna, Labarai

Bankada! Abubuwan Da Majalisar Jihar Kaduna Ke Binciken Gwamnatin El-Rufa’i A Kai

Posted onApril 28, 2024April 28, 2024

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya karɓo tare da tafiyar da …

Screenshot 20240427 105932 Facebook
Labarai

Tsarabar Da Gwamnonin Arewacin Nijeriya 10 Suka Samo A Ziyarar Da Suka Kai Amurka

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

Jihohin arewacin Nijeriya su ne suka fi fama da matsalar tsaro, inda ‘yan bindiga da masu sace mutane domin neman kudin fansa, suka addabi yankin, …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Sokoto

Rundunar Yan sanda Najeriya Sun Kama Wasu Gawurtattun Yan Ta’adda A Sakoto

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin mutuwar …

FB IMG 1711996218617
Labarai

HEALTH! NO DEATH RECORDED DUE TO LACK OF LIGHT IN IMAMU WALI- DR NAGODA.

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

The Executive Secretary kano State Hospitals Management Board Dr Mansur Mudi Nagoda have debunked reports claiming that 4 patients died at Imamu Wali maternity hospital …

FB IMG 1713773908968
Kano, Labarai

Kaddara! Mutum 3 Sun Mutu Yayin Ciro Wayar Salula Daga Masai A Kano

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar mutane uku a garin ’Yar Gwanda da ke Karamar Hukumar Tsanyawa a jihar a lokacin …

Screenshot 20220703 225212 com.facebook.katana edit 11601898971666
English, News

Tragic Kano Accident: 16 People Are Hurt, 11 Dead – FRSC

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

The Federal Road Safety Corps (FRSC) RS1.2 Kano Sector Command, has expressed deep sadness in reporting a tragic road traffic crash that took place on …

IMG 20240420 WA0111
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Rufe Wani Asibiti Mai Zaman Kansa A Jihar

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis Centre, dake unguwar …

FB IMG 1705214216531
English

Politics! Kwankwaso betrayed my trust – NNPP founder

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

The founder of the New Nigeria Peoples Party (NNPP), Dr Boniface Aniebonam, says the move by Sen. Rabiu Kwankwaso and the Kwankwasaya Movement to hijack …

FB IMG 1713485414232
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Samar Da Hanyoyin Da Za a Bi Sakamakon Fara Aikin Gadar Tal’udu

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

A kokarin gwamnatin jihar Kano na rage cunkoson ababan hawa a cikin birnin Kano sakamakon fara aikin gadar sama, yanzu haka an kammala kananun tituna …

IMG 20180605 130113 099
Kannywood, Labarai

Inda Ba Kasa! Wasu Kamfanonin A Kannywood Sun Maka Hukumar Tace Fina-Finai A Gaban Kuliya

Posted onApril 12, 2024April 12, 2024

Kamfanonin Amart Entertainment da kannywood Enterprises LTD da Hajiya Aisha Tijjani sun Maka hukumar tace Fina-Finai da jihar kano da shugaban hukumar Abba El-Mustapha a …

FB IMG 1712755879986
English, News

Governor Yusuf rejoices with African Business Mogul, Alh. Aliko Dangote @67

Posted onApril 10, 2024April 10, 2024

Governor Abba Kabir Yusuf has rejoiced with African richest Man and President Dangote Conglomerate, Alh. Aliko Dangote on the occasion of his 67th anniversary. Governor …

Posts pagination

‹ 1 … 46 47 48 49 50 … 57 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab