Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da ɗage ranar da za a ɗaura auren masoya 1,500 da su ka nemi shiga shirin Auren Gata …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da ɗage ranar da za a ɗaura auren masoya 1,500 da su ka nemi shiga shirin Auren Gata …
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta ƙara bai wa Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA) tallafi, ciki har da samar …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tukuru domin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC a …
Editor Mahalarta taron ASCON anan kano sun yaba da yadda masu ruwa da tsaki na Hukumar ASCON bisa zakulo ƙwararru kuma gogaggun masana domin horas …
Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya kalubalanci AVM Ibrahim Umar (ritaya), tsohon Kwamishinan Harkokin Tsaro na Cikin Gida da …
Sanarwar ta fito daga ofishin shugabar ma’aikatan jihar wacce a madadin gwamna Abba Kabir Yusuf. Takardar ta bayyana cewa gwamna ya amince da ayyana hutun …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu masu girma shuwagabanninmu Cikin girmamawa da takaici tare da bakin ciki nake sanar daku irin asarar rayuka da raunuka tare da …
Rahoton Nura Abdullahi Musa Daga Birnin Makka Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Alhazan jihar kano a kasa mai tsarki domin duba halin da …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na gudanar da mulki cikin gaskiya da rikon amana, samar da ci gaba mai …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya turawa Majalisar dokokin jihar sunan Sa’idu Yahya domin tantance shi don nada shi a …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin da ake yi wa Kwamishinan Sufuri na jihar, …
Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya baiyana cewa ba shi da alaƙa ta kusa ko ta nesa da Sulaiman Danwawu, shahararren dillalin miyagun …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin Aminu Gidado Yusha’u a matsayin babban mai kula da ayyukan raya …
Ya kamata a karawa masu unguwanni karfi da daraja a aikinsu, duba da su suka san kowa da yake zaune a unguwarsu, wannan zai saurin …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Cikin girmamawa da biyayya muke maka fatan alheri mai girma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf Mai girma Gwamna mun sanka da …
Wannan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da Kwamishinan yaɗa labarai da ayyukan cikin gida Kwamaret Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyanawa yan jarida a safiyar …
Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da Harkokin Cikin Gida Da Hadin Guiwar Cibiyar horas Da Yan Jarida ta kasa sun fara Horas da jami’an watsa labaran gwamnatin …
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Ahmed Musa a matsayin sabon janar manajan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kano Pillars. Sanarwar na kunshe ne ta …
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da cibiyar Fasahar Sadarwa ta Zamani (Digital Industrial Park) a Jihar Kano, wacce aka ƙone ta yayin zanga-zangar matsin rayuwa a …