Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 20260622 WA0381
Kano Labarai

Let The Records Speak: Comrade Mohammed Garba, Comrade Waiya And The Future of Kano’s Information Ministry

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026
IMG 093116 22626 1782117100613
Labarai

Amurka da Iran sun kammala tattaunawa a matakin ƙoli a Switzerland, a cewar masu shiga tsakani

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026
FB IMG 1782068342445
Labarai

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

LATEST POSTS

IMG 20260622 WA0381

Let The Records Speak: Comrade Mohammed Garba, Comrade Waiya And The Future of Kano’s Information Ministry

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026 Kano, Labarai
IMG 093116 22626 1782117100613

Amurka da Iran sun kammala tattaunawa a matakin ƙoli a Switzerland, a cewar masu shiga tsakani

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026 Labarai
FB IMG 1782068342445

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Labarai
IMG 194654 21626 1782067635188

PRP ta zargi Kwankwaso da saye fom ɗin takarar jam’iyyarta domin hana waɗanda suka cancanta tsayawa takara

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Kano, Labarai
Gwamnatin Kano, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Garzaya Kotu Kan Sakamakon Zaɓen Abba Gida Gida

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC ta umurci tawagar lauyoyinta da ta nemi a yi mata gyara a kan ayyana dan takarar gwamna kuma zababben gwamnan …

By Musa Bestseller
Posted onApril 1, 2023April 1, 2023
Labarai

Mun Shirya Tsaf Domin Nasarar Abba Gida-gida Ta Wucin Gadi Ce – Ganduje

Posted onApril 1, 2023April 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce zasu ƙalubalanci sakamakon zaben gwamnan Kano a kotun sauraren kararrakin zabe.   Ya …

Labarai

Gwamnatin Kano Ta Mayarwa Da Abba Gida Gida Martani

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga Engr. Abba Kabir Yusuf wanda Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana …

Labarai, Zamfara

Maƙarƙashiya Aka Shirya Mana Nida El-Rufai da Ganduje – Matawalle

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Matawalle yace ya fadi zaɓe ne saboda wannan Ƙara da suka shigar da gwamnatin tarayya, inda Uba Sani yasha da ƙyar …

Labarai

Sarkin Kano Ya Daga Likkafar Wasu Hakimai Da Sabbin Naɗe-Naɗe

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Likkafar wasu Hakimansa da kuma nada wasu sababbi. Wannan na kunshe a …

Labarai

Jami’an Ƴan Sanda Sun Kama Mabiya Shi’a 19 Da Suka Yi Zanga-Zanga A Abuja

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an sanda sun kama wasu mabiya kungiyar Shi’a (IMN) 19 da laifin kawo cikas da tayar da tarzoma, da kuma jerin gwano …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Ɗan China Kan Kisan Ummita A Kano

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaitoi dan kasar China mai suna Frank Geng Quangrong mai shekaru 47, a yau Alhamis ya tabbatarw wata babbar kotu a Kano cewa …

Gwamnatin Kano, Labarai

Hukumar Alhazai Ta Kano Ta Bukaci Maniyyata Da Su Cika Wasu Kuɗaɗe

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Jin dadin Alhazai ta Jihar Kano ta yi kira ga maniyyata, musamman waɗanda su ka ajiye Naira miliyan 1.5 a matsayin …

Labarai

Zababben Gwamnan Kano Yayi Naɗinsa Na Farko Kafin Fara Gwamnatinsa

Posted onMarch 30, 2023March 30, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben Gwamnan Jihar Kano H.E. Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana Sunusi Bature Dawakin Tofa a matsayin babban sakataren yada labaran sa …

Labarai

Tarihin Attajiri Alhaji Aminu Dantata Da Iyalansa, Ilimi Tare Da Sana’oinsa

Posted onMarch 30, 2023March 30, 2023

Alhaji Aminu Dantata, dan kasuwa ne kuma mai taimakon jama’a na Najeriya, daya daga cikin masu tallafawa gidauniyar jihar Kano, gidauniyar da take bayar da …

Labarai

An Ragargaza Baburan ’Yan Acaba 476 Da Aka Kwace A Abuja

Posted onMarch 30, 2023March 30, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCTA) a ranar Laraba ta ragargaje baburan da ta kwace daga hannun ’yan acaba kimanin 476. Hukumar …

Labarai

Dan Majalisa Ya Rasu Wata Ɗaya Bayan Shan Kaye A Zaɓen Majalisar Wakilai

Posted onMarch 30, 2023

Alfijr ta rawaito wani babban dan majalisa a majalisar dokokin jihar Imo, Arthur Egwim ya rasu ne a ranar Litinin, kwanaki bayan da aka yi …

Labarai

DSS Ta Gaskata Yunkurin Kafa Gwamnatin Rikon Kwarya

Posted onMarch 30, 2023March 30, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya ta ce ta shaida wasu jiga-jigai a wata maƙarƙashiya da ake kitsawa don kafa gwamnatin …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onMarch 29, 2023March 29, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 742/ Siyarwa = …

Labarai

Gawuna Ya Taya Zababben Gwamnan Kano, Abba Gida Gida Murnar Lashe Zaɓe

Posted onMarch 29, 2023March 29, 2023

Alfijr ta rawaito mataimakin gwamnan jihar Kano kuma dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya taya zababben gwamnan jihar, …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Magantu Kan Tarin Shari’o’in Da Suka Shafi Tinubu Kan Mika Masa Milki

Posted onMarch 29, 2023March 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yawan shari’o’in da kotuna ke fuskanta dangane da zaben shugaban kasa na 2023 ba zai hana shugaban …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: INEC Ta Mikawa Abba Kabir Shaidar Lashe Zaɓe A Kano

Posted onMarch 29, 2023March 29, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta miƙa shaidar lashe zaɓe ga zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf. Hakan na na …

Labarai

Wani Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Masu Aikin Umara 20, Wasu 29 Sun Jikkata A Saudiyya

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito Akalla mutum 20 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata bas dauke da masu zuwa Umara a …

ASUU, Labarai

Yadda Aka Fafata A Shari’ar ASUU Da Gwamnatin Tarayya

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun masana’antu ta kasa a ranar Talata ta ayyana matsayin Ministan Kwadago da Aiki na mikawa kotu kan lamarin kungiyar Malaman Jami’o’i …

Labarai

An Tsinci Gawar Dan Sanda A Abuja

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito An tsinci gawar wani mataimakin Sufetan ‘yan sanda (ASP), Salisu Garba Zuba a gidansa da ke Zuba Karamar Hukumar Gwagwalada ta babban …

Posts pagination

‹ 1 … 276 277 278 279 280 … 364 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab