Da Ɗumi Ɗuminsa: INEC Ta Mikawa Abba Kabir Shaidar Lashe Zaɓe A Kano

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta miƙa shaidar lashe zaɓe ga zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.

Hakan na na zuwa ne a shalkwatar hukumar a yau Laraba yanzu haka.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *