Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 20260622 WA0381
Kano Labarai

Let The Records Speak: Comrade Mohammed Garba, Comrade Waiya And The Future of Kano’s Information Ministry

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026
IMG 093116 22626 1782117100613
Labarai

Amurka da Iran sun kammala tattaunawa a matakin ƙoli a Switzerland, a cewar masu shiga tsakani

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026
FB IMG 1782068342445
Labarai

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

LATEST POSTS

IMG 20260622 WA0381

Let The Records Speak: Comrade Mohammed Garba, Comrade Waiya And The Future of Kano’s Information Ministry

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026 Kano, Labarai
IMG 093116 22626 1782117100613

Amurka da Iran sun kammala tattaunawa a matakin ƙoli a Switzerland, a cewar masu shiga tsakani

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026 Labarai
FB IMG 1782068342445

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Labarai
IMG 194654 21626 1782067635188

PRP ta zargi Kwankwaso da saye fom ɗin takarar jam’iyyarta domin hana waɗanda suka cancanta tsayawa takara

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Kano, Labarai
APC, Labarai

Zamu Hukunta Wadanda suka Janyo Mana Faduwa A Kujerar Gwamnan Kano – Shugaban APC

Alfijr ta rawaito Jam`iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta ce tana jin takaicin kayen da jam`iyyar NNPP ta yi mata a jihar Kano a …

By Musa Bestseller
Posted onApril 5, 2023April 15, 2023
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Matar Gwamnan Kano Na Farko Audu Bako, Ta Rasu

Posted onApril 5, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito Hajiya Ladi Audu Bako, wacce mata ce ga gwamnan Kano na farko a mulkin soji (1967 zuwa 1975), kwamishinan yan sanda Marigayi …

Fire Service, Labarai

Mutum 3 Sun Mutu Wasu Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Kano

Posted onApril 5, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito Kakakin Hukumar Kashe Gobara ta Jihar, Saminu Yusuf Abdullahi, ne ya sanar da faruwar lamarin, cewa hatsarin ya auku ne a kan …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Mutum 2 Kan Zargin Kashe Wata Da Ciki A Kano

Posted onApril 5, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta tabbatar da gano gawar wata matashiya ƴar shekara 20 ɗauke da juna biyu kwance a …

Labarai

Kotu Ta Ɗaure Wani Mai Damfarar Ɗaukar Mutane Aiki A Jihar Kano

Posted onApril 5, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotu a jihar Kano ƙarƙashin Mai shari’a Hadiza Suleman ta sami wani Ahmad Sultan Sardauna da laifin haɗa baki da kuma …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Shugaba Buhari Ya Sauke shugaban Hukumar NASENI

Posted onApril 4, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci mataimakin shugaban hukumar  kula da harkokin kimiyya da fasaha ta kasa (NASENI), Farfesa Mohammed Sani. Haruna, …

Labarai

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Yanka Wani Zakara A Kano

Posted onApril 4, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Majistire da ke zamanta a harabar gidan Murtala dake Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en …

Labarai

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Iyalan Wani Dagaci A Kano

Posted onApril 4, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a …

Fire Service, Labarai

Hukumar Kashe Gobara Ta Kano Ta Ceto Rayuka 45 Da Miliyoyin Dukiya

Posted onApril 4, 2023April 4, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceci rayuka 45 da dukiyoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 285.6 a cikin gobara …

Katsina, Labarai

Ɓullar Baƙin Halittu A Katsina Shifcin Gizo Ne — Ƴansanda

Posted onApril 4, 2023April 4, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da …

Labarai

Boka Ya Ragargaje Kayan Bokancin Sa Tare Da Musulunta

Posted onApril 4, 2023April 4, 2023

Daga Aminu Bala Madobi. Alfijr ta rawaito wani boka a kasar Burkina Faso Mai suna Sékou Traoré ya yi kaca kaca da kayan bokancin sa …

Labarai

Mutane 447 Ne Suka Kamu Da Cutar Amai Da Gudawa A Jihohi 6 – NCDC

Posted onApril 3, 2023April 3, 2023

Alfijr ta rawaito Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, ta bayyana barkewar annobar cutar amai-da-gudawa a jihohi shida da su ka haɗa da Cross …

Gwamnatin Kaduna, Labarai

An Sanya Dokar Hana Fita A Jihar Kaduna A Yau Litinin

Posted onApril 3, 2023April 3, 2023

Alfijr ta rawaito an sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a Sabon Garin Nasarawa-Tirkaniya a karamar Hukumar Chikun. Hakan na kunshe ne cikin wata …

Labarai

Shahararriyar Jarumar Nollywood Ta Karɓi Musulunci Cikin Ramadan

Posted onApril 3, 2023

Alfijr ta rawaito Shahararriyar jarumar Nollywood Jaruma Mercy Aigbe ta bayyana cewa ta musulunta yayin da ta bayyana sunanta na Musulunci a wata lacca/ addu’o’i …

Labarai

Ɗan Majalisar Tarayya Ya Barranta Kansa Da Wani Shafin Twitter-Accounts

Posted onApril 3, 2023April 3, 2023

Alfijr ta rawaito Ɗan Majalisar ya ya bayyana cewar, hankalina ya karkata ga wani shafin Twitter na bogi wanda ke yaɗa labaran ƙarya da sunana, …

Gwamnatin Kano, Labarai

Ganduje Ya Kafa Kwamitin Miƙa Mulki Ga Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano

Posted onApril 2, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan yaɗa labaran Kano Malam Muhammad Garba ya fitar da wata sanarwa, ya ce Kwamitin na ƙarƙashin shugabancin Sakataren Gwamnatin Kano Alhaji …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Sace Wasu Ɗalibai Mata Biyu A Jami’ar Gusau

Posted onApril 2, 2023April 2, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata guda biyu a jami’ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, arewa maso yammacin Najeriya. Rahotonni …

Labarai, Saudi Arabia

Ƙasar Saudiyya Ta Kafawa Alhazai Wasu Sharuddan Shiga Kasar

Posted onApril 2, 2023April 2, 2023

Alfijr ta rawaito Ma’aikatar Harkokin Hajji da Ummara ta ƙasar Saudiyya ta shawarci alhazai da ke shirin zuwa ibadar Ummara da kada su taho da …

Labarai

Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus Daga Mukaminsa

Posted onApril 2, 2023April 2, 2023

Alfijr ta rawaito Farfesa Rufa’i Ahmed Alkali ya ajiye mukaminsa na shugaban jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). Murabus din nasa na zuwa ne bayan …

Labarai

Ganduje Ya Shirya Addu’o’i Ga Kano Kan Allah Ya Kare Ta Daga Muggun Nufi

Posted onApril 2, 2023April 2, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci taron addu’oi na musamman domin cikar zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu …

Posts pagination

‹ 1 … 275 276 277 278 279 … 364 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab