
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci taron addu’oi na musamman domin cikar zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu shekara 71 a duniya.


An kuma gudar da adduo’i na musamman domin samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a fadin Jihar Kano da Najeriya baki daya.

Taron da aka gudanar a dakin taro na Africa House ya samu halartar manyan malamai da daliban ilimi daga bangarori daban-daban.


Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇