Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Baiwa Ɗaliban Nijeriya Bashi

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu ta ƙasa. Mai magana da yawun …

By Musa Bestseller
Posted onJune 12, 2023June 12, 2023
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Hana Cin Ganda Saboda ɓullar sabuwar cuta

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin tarayya ta sanar da ƴan ƙasa game da barkewar cutar Anthrax a wasu kasashe makwabta na yankin yammacin Afirka. Dr …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Shugaban Ƙasa Ya Yi Cikakken Bayani Kan Cire Tallafin Fetur

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shi ma yana jin radadin da ‘yan kasar ke ji bayan cire tallafin …

Gwamnatin Kano, Labarai

Rusau: Ƙungiyar Tsoffin Ɗalibai Ta Yaba Wa Gwamnatin Kano

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito kungiyar tsofaffin daliban makarantar GSS Goron Dutse ta yabawa gwambatin Kano bisa matakin da ta dauka na rushe shagunan da gine-ginen …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Rushe A Daren Lahadi

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau …

Labarai

Yanzu Yanzu Rikici Ya Balle Tsakanin Masu Shaguna Da Yan Daba A Kano

Posted onJune 11, 2023June 12, 2023

Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …

Labarai

Ibtila’i! An Tsinci Gawar Wani Ango Ɗan wata 4 da Aure A Rataye

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito an tsinci gawar wani sabon ango mai shekara 30, Usman Sani Goga, rataye a Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa. Marigayin, …

Labarai

Shugabannin Kasar Saudiyya Sun Ɗage Rigar Dakin Ka’aba

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito ana ɗage rigar ne tsawon mita uku duk shekara don kare ta daga lalacewa sakamakon dandazon mahajjata. Haka nan kuma, ana …

Labarai

Rana Dubu: An Kama Ma’aikatan Majalisa Da Satar Kayan A Majalisar Tarayya

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an tsaro da ke aiki a harabar majalisar tarayya da ke Abuja sun cafke wasu hadiman ‘yan majalisa da ma’aikatan majalisar …

Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Allah Ya Yiwa Kanin Alh Auwal Muhd Lawal Hussain Da Matarsa rasuwa

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Allah ya yiwa Kani ga Alh Auwal Muhammad Lawal Shugaban Asibitin Best Choice da Best Medix Pharmacy & Store Hussain da Matarsa rasuwa lokaci guda. …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Gine-Ginen Da Ta Ce An Yi Ba Bisa Ka’ida Ba

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …

DSS, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Daga Ƙarshe Hukumar DSS Ta Kama Emefiele

Posted onJune 10, 2023June 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tabbatar da gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele a hannun ta. Hakan na kunshe ne …

Labarai

Wata Motar Dakon Gas Ta Yi Bindiga A Tsakiyar Unguwa A Abuja

Posted onJune 10, 2023June 10, 2023

Alfijr ta rawaito mazauna yankin Gwagwa da ke Abuja sun shiga cikin rudani da daren Juma’a sakamakon fashewar wata motar dakon iskar gas a cikin …

Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Kwato Motoci 40 Daga Hannun Tsohon Gwamna Matawalle

Posted onJune 10, 2023June 10, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro a ranar Juma’a sun kai farmaki gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Mattawalle. Rahotanni sun ce …

Labarai

DSS Ta Cafke Dakataccen Gwamnan Babban Bankin CBN Godwin Emefele

Posted onJune 10, 2023

Alfijr ta rawaito cewa Damƙe Emefele na zuwa ne, awanni bayan da shugaban Kasa Bola Tinubu ya Sanar da dakatar da shi daga mukamin na …

Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Gwamnan CBN, Emefiele

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya dakatar da Godwin Emefiele a matsayin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN). “Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sake Ganawa Da Kwankwaso A Villa

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Bola Tinubu na ganawa da jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso a fadar shugaban ƙasa, Abuja. Kwankwaso ne dan …

Labarai

Yanzu Kanawa Za Su Tabbatar Suna Da Gwamna – Tijjani Makwarari

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Daga RABI’U SANUSI Alfijr ta rawaito an bayyana kudurin tabbatar wa al’ummar jihar Kano samun ci gaba a gwamnatin mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf …

Labarai

Bankin Raya Ƙasa Ya Bada Gudummawar Kayyaki Ga Gwamnatin Kano

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito bankin raya kasa (DBN) ya ba da gudummawar kayyaki daban-daban ga gwamnatin jihar Kano don kara kaimi wajen samar da tsaftataccen muhalli. …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Rattaba Hannu Akan Dokar Wutar Lantarki Ta Shekarar 2023

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijir ta ruwaito cewa Shugaban kasa Ahmed Bola Tinubu ya Saka hannu yau Juma’a 09/06/23 akan dokar wutar lantarki ta shekarar 2023. Ita dai wannan …

Posts pagination

‹ 1 … 265 266 267 268 269 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab