Daga Amina magaji Muhammad
Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi dake karamar hukumar Kumbotso a birnin kano.

Hakan ya faru ne yayin da masu shaguna suke kokarin cire kofofunsu daga shagunan da suke tunanin gwamnati zata rushe a daren wannan rana ta Lahadi.
Amma Yan sanda sun kawo dauki wajen suna ta harba barko nan tsuhuwa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
Allah yakyauta