Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 173805 28826 1787935110717
English

Kaduna: ASUU-KASU Begins Two-Week Warning Strike

Posted onAugust 28, 2026
FB IMG 1787929535619
English

NCDC Steps Up Surveillance to Prevent Cholera, Diphtheria Outbreaks

Posted onAugust 28, 2026
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026

LATEST POSTS

IMG 173805 28826 1787935110717

Kaduna: ASUU-KASU Begins Two-Week Warning Strike

Posted onAugust 28, 2026 English
FB IMG 1787929535619

NCDC Steps Up Surveillance to Prevent Cholera, Diphtheria Outbreaks

Posted onAugust 28, 2026 English
IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
Labarai

Tsige Ni Kan Gaza Samun Kashi 25 A Abuja Na Iya Haifar Da Rikici A Najeriya – Tinubu

Lauyoyin sun yi jawabi a wani sashe na kundin tsarin mulkin kasar da ya ce dole ne dan takara ya samu kashi 25 cikin 100 …

By Musa Bestseller
Posted onJuly 16, 2023July 16, 2023
Labarai

NDLEA Ta Kama Wata Lauya Da Wasu Mutane Dauke Da Tarin Miyagun Kwayoyi

Posted onJuly 16, 2023July 16, 2023

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wata lauya mai suna Ebikpolade Helen, wacce ta kware wajen hadawa da rarraba …

Labarai

Hukumar Kwastam Na Binciken Zargin Harin Da Jami’anta Suka kai Wa Hadiman Gwamnan Katsina

Posted onJuly 16, 2023July 16, 2023

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar a jihar, CS Tahir Balarabe, ya fitar ranar Lahadi a Katsina. Alfijir …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Matar Dahiru Mangal Rasuwa

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Allah Ya yuwa Uwar gidan Babban hamshakin Dan kasuwa Alh Dahiru Barau Mangal Rasuwa. Hajiya Aisha Dahiru Barau Mangal ta rasu ne a wani asibiti …

Labarai

Tinubu ya Shawarci Shugabannin Afirka Su Mutunta Dimokuradiyya

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Shugaban ya bukaci cibiyoyin sojan Afirka da jihohi su gane da kuma mutunta bukatar sabunta dimokradiyya. Alfijir Labarai ta rawaito shugaba Bola Tinubu a birnin …

Labarai

Gwamnati Ta Rufe Wata makaranta Saboda Cin Zalin Daliba Ƴar Shekara Biyu

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Rashin bayyana a gaban kwamitin zai sa a kama ta tare da gurfanar da ita gaban kuliya. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Anambra ta …

Labarai

Abinci Da Ake Nomawa A Arewacin Nijeriya Ya Isa Ciyar da Mutanen Ƙasar nan. Inji Farfesa

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Daga Abubakar M Taheer Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutse Farfesa Abdulkarim Sabo Muhammad ya bayyana irin damarmakin da Arewacin kasar ke dashi wajen noma …

Labarai

Dokar Zaman Gida: IPOB Ta Saka Jihar Asarar Sama Da Bilyan 10 – In Ji Gwamna

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah ya koka, yana mai cewa zaman gida da wani bangare na masu fafutukar kafa kasar Biyafara (IPOB) ke yi a …

Labarai

Tsohon Kwamishinan Ilmi Kiru Yayi Martani Akan Sabon kwamishinan Ilimin Kano

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Gwamnatin da ta shude a jihar Kano ta ce ya kamata gwamnatin NNPP ta yi nazari a kan manufofinta kan ilimi kyauta kafin ta yi …

Kwankwaso, Labarai

Kotu Ta Bada Umarnin Sakin Kwamishinan Ganduje Kan Badakalar Naira biliyan 1

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

An zargi tsohon kwamishinan da karkatar da Naira biliyan daya da aka ware domin gyaran wasu hanyoyi a Kano. Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar …

Labarai

Ibtila’i: Wani Jirgin Sama Ya Fado A Nijeriya

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

Wani jirgin sama mallakin sashin koyon tuki na rundunar sojin sama ta Najeriya mai lamba FT- 7NI ya fado kasa a Makurdi babban birnin jihar …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 805 / Siyarwa …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Tarin Gurbataccen Gas Mai Saka Mutane Dariya An shigo Da Shi Nijeriya

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

Kwanaki biyu bayan hukumar hana sha da da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta yi umarnin saka ido kan yaduwa nau’in gas na “lauhing …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta Kalubalanci Gwamnatin Tarayya Kan Shirin RabaTallafin Biliyan 500

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

Gwamnatin jihar Kano ta kalubalanci tsarin gwamnatin tarayya na raba biliyan 500 ga kananan kamfanonin kasar nan domin rage radadin cire tallafin man fetur. Alfijir …

Labarai

Labari Mai Dadi: Ƴan Najeriya Za Su Iya Karɓar Kudaden Ƙasashen Waje A Naira – CBN

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

Babban bankin ya ba da umarnin a tantance adadin kudin da za a biya na Naira, a yi amfani da masu saka hannun jari da …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Mahaifiyar Alasan Kwalle Rasuwa

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Allah ya yiwa mahaifiyar shugaban jaruman Masana’antar shirya fina-finai (Kannywood) Alasan Kwalle Rasuwa a daren Juma’a. Za a yi rana idarta ranar Juma’a da safe, …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta Baci Akan Samar Da Abinci Cikin Sauki

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Shugaban Kasan ya kuma umurci cewa a sanya duk wani abu da ya shafi samar da abinci da ruwan sha a cikin tsarin Majalisar Tsaro …

Labarai

Kotu Ta Dakatar Da Abba Gida-Gida  Rushe Gine-Ginen Jikin Badala

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a Miller Road Kano ta dakatar da gwamnantin Kano daga yin rusau a gine-ginen da ke jikin Badala …

Labarai

Majalisa Ta Sahale Wa Tinubu Ya Kashe N500bn Don Raba Tallafi Ga Yan Kasa

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Majalisar Wakilan Nijeriya ta amince wa Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kashe Naira biliyan 500 ga ’yan Najeriya domin rage radadin cire tallafin man fetur …

Jigawa, Labarai

Gwamnan Jihar Jigawa Ya Rantsar Da Kwamishinoni Tare Da Gargadinsu

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya gargadi sabin kwamishinonin da ya nada da cewa bazai yarda da dabi’ar lalaci a gwamnatinsa ba. Gwamnan dai …

Posts pagination

‹ 1 … 256 257 258 259 260 … 376 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab