Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan korafin da shugabar kotun sauraron kararrakin zabe ta ‘yan majalisar dokokin a Kano, Mai shari’a Flora Ngozi Azinge …
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan korafin da shugabar kotun sauraron kararrakin zabe ta ‘yan majalisar dokokin a Kano, Mai shari’a Flora Ngozi Azinge …
Muna addu’a kuma muna fatan sakamakon kotun ya yi mana kyau. Alfijir Labarai ta rawaito Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya ce jam’iyyar APC …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bai wa sababbin ministocin da ya nada ma’aikataun da kowannensu zai yi aiki a can. Alfijir Labarai ta rawaito …
Wani kwale-kwale da ke dauke da fasinjoji 300 ya karye a tsakiyar ruwa sannan ya kife da su ayammacin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango. Alfijir Labarai ta rawaito Mutum 18 …
Siya = 700 / Siyarwa = 760 Pounds zuwa Naira Siya = 896 / Siyarwa = 956 Yuro zuwa Naira Siye = 890 / Siyarwa …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje suka fara sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Duk wanda ya karɓi kuɗi a madadina, Allah zai hukunta shi da shi da zuri’arsa har ma da waɗanda ba a haifa ba. Alfijir Labarai …
Ana zargin masu ikirarin jihadi ne suka yi kwanton baunar. Alfijir Labarai ta rawaito a kalla sojojin Nijar 17 suka rasu sakamakon wani hari wanda …
Sanatan shiyar Daura ya samar wa yan mazabarsa sama da matasa 50 aikin Civil Defense da Immigration Alfijir Labarai ta rawaito Sanatan shiyar Daura Nasir …
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci dan takarar shugaban kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a gidansa …
Ruto ya ce ya gwammace ba da tallafin samar da mai maimakon siya. Alfijir Labarai ta rawaito Kasar Kenya ta maido da wani dan karamin …
Daga Aminu Bala Madobi Wannan dai na zuwa ne a lokacin da ake ta rade-radin cewa Wike, dan jam’iyyar PDP na shirin komawa jam’iyyar APC …
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tsare wani Abbas Sadiq bisa zargin karya hannun budurwar sa saboda …
Da ana yin amfani da wasu abubuwa hudu a Najeriya wato arzikin kasa, mutanen kirki, ilimi da hankali da ba mu shiga irin mawuyacin halin …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe malaman makarantar sakandare biyu tare da raunata mataimakin shugaban makarantar Beco Comprehensive High School dake jihar Fulato Alfijir Labarai ta …
Tarin dalibai mata ne na Jami’ar Jihar Calabar suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da halin dan bunsuru da wani malamin sashen koyon aikin sharia …
Ina kira gare ku, ba tare da la’akari da jam’iyyun siyasa daban-daban ba, ku ba gwamnan jihar hadin kai domin ci gaban jihar Kano. Shugaban …
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da cin fuskar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Alfijir Labarai ta rawaito …
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ce ta kaɗu da jin yunƙurin sojoji masu juyin mulki a Nijar na tuhumar zaɓaɓɓen …