Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje suka fara sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 800 / Siyarwa = 870
Pounds zuwa Naira
Siya = 900 / Siyarwa = 950
Yuro zuwa Naira
Siye = 890 / Siyarwa = 900
Riyals zuwa Naira
Siye = 190 / Siyarwa = 210
CFA Zuwa Naira
Siya = 1000 / Siyarwa = 1100
Yan Zuwa Naira
Siye = 90 / Siyarwa = 100
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma’a, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM