Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
An dakatar da Farfesa Cyril ne saboda zargin sa da saɓa dokokin jami’ar. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’ar Kalaba ta cire Shugaban Tsangayar Aikin Lauya, …
A kokarin da gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamnan Dikko Umaru Radda take yi na ganin ta saukaka wa al’ummar jihar. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …
Halin da muke ciki a kasar mu yau, shine domin kyakkyawan gobenmu Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeriya …
A karon farko tun bayan hambarar da shugaba Bazoum, tsohon shugaban kasa Issoufou Mahamadou ya magantu kan lamarin. Alfijir Labarai ta rawaito Issoufou ya ce …
Yana iya zama kalubale, amma babu wani kalubalen da ba za a iya shawo kansa ba Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nada sabbin …
jihohin Katsina da Ribas da Yobe da Adamawa da Kano da Kebbi su ma sun halarci taron. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta sanar da bayar da Naira biliyan biyar ga kowacce daga …
A wani taro da aka yi a Accra, babban birnin Ghana a yau Alhamis, hafsoshin tsaron kasar sun ce sun shirya tsaf domin dawo da …
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya cika alkawarin da ya yi na saya wa fitaccen jarumin wasan Hausa, Abdullahi Shu’aibu, wanda aka fi sani …
Rundunar tsaron ta kuma yi bayani kan hatsarin helikwaftan rundunar da ya yi ranar 14 ga watan Agustan 2023. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar tsaron …
Minjibir ya yi alkawarin cewa mambobin kwamitin za su yi iya kokarinsu don ganin sun kammala aikin a kan lokaci. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin …
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan korafin da shugabar kotun sauraron kararrakin zabe ta ‘yan majalisar dokokin a Kano, Mai shari’a Flora Ngozi Azinge …
Muna addu’a kuma muna fatan sakamakon kotun ya yi mana kyau. Alfijir Labarai ta rawaito Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya ce jam’iyyar APC …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bai wa sababbin ministocin da ya nada ma’aikataun da kowannensu zai yi aiki a can. Alfijir Labarai ta rawaito …
Wani kwale-kwale da ke dauke da fasinjoji 300 ya karye a tsakiyar ruwa sannan ya kife da su ayammacin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango. Alfijir Labarai ta rawaito Mutum 18 …
Siya = 700 / Siyarwa = 760 Pounds zuwa Naira Siya = 896 / Siyarwa = 956 Yuro zuwa Naira Siye = 890 / Siyarwa …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje suka fara sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Duk wanda ya karɓi kuɗi a madadina, Allah zai hukunta shi da shi da zuri’arsa har ma da waɗanda ba a haifa ba. Alfijir Labarai …