Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka;
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa jami’o’in gwamnatin Tarayya guda 2 ɗaya a garin Mubi kamar yadda Sanata Elisha Ishako Abbo mai barin gado ya kai bukatar sa wurin Shugaban kasa jami’o’in guda biyu daya aikin gona, ɗaya kuma ta kiwon lafiya
Sai kuma kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 3.
Jami’o’in da aka amince waɗanda tsarin kafa su zai fara kai tsaye sune:
- Federal University of Medical and Health Sciences, Kwale, Delta State.
- Federal University of Agriculture, Mubi, Adamawa State.
Kwalejojin sune;
- Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Ilawe Ekiti, Jihar Ekiti
- Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Ididep, Ibiono, Jihar Akwa Ibom
- Kwalejin Ilimi ta Tarayya (Technical), Yauri, Jihar Kebbi.
Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka;
- Adeyemi College of Education, Ondo, Ondo State
- Alvan Ikoku Federal College of Education, Owerri, Imo State.
Shin a nan me yayi zafi akan FCE Kano? Shin bata cika sharudadan da ya kamata a bata bane?
Ya kamata mahukuntan suyi duba na tsanaki a ajiye son zuciya ko kokarin nuna kabilanci karara!
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo
