Yadda Ta Kasance a Kotun Ɗaukaka Ƙara a zaɓen ɗan majalisar tarayya na Kura/Madobi/Garin-Malam

Screenshot 20231106 101905

Kotun Daukaka da ke Abuja, a yau Litinin ta tabbatar da nasarar zaɓen Dr Yusuf Datti, na jam’iyyar NNPP, a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kura/Madobi/Garin-Malam.

Wani hadimi ga Gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Adam, wanda yake cikin kotun a halin yanzu, shi ne ya wallafa labarin a shfinsa na Facebook.

Ya ce Kotun Ƙolin ta ce tirabunal ta Kano, wacce ta ƙwace kujerar Datti ta baiwa Musa Iliyasu Kwankwaso, na jam’iyyar APC, ta tafka kura-kurai a hukuncin da ta ya ke.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

One Reply to “Yadda Ta Kasance a Kotun Ɗaukaka Ƙara a zaɓen ɗan majalisar tarayya na Kura/Madobi/Garin-Malam”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *