Tirka-Tirka! Masarauta Ta Tumbuke Rawanin Hakiminta

ALFIJIR 4

Majalisar Masarautar Adamawa ta tube rawanin Hakimin Ribadu da ke Karamar Hukumar Fufore a jihar, Alhaji Gidado Abubakar.

Alfijir Labarai ta rawaito muƙaddashin Sakataren masarautar, Alhaji Kabiru Bakari, ne ya sanar da hakan a cikin wata takarda da ya aike wa tubabben hakimin.

“Majalisar Masarautar Adamawa ta umarce ni da in rubuta in kuma sanar da kai cewa Gwamnan Jihar Adamawa ya amince da korar ka.

“Ka mika duk wasu takardun hukuma da ke hannunka, ciki har da takardar shaida, ga Mukaddashin Sakataren Masarautar Adamawa da ke Yola,’’ in ji wasikar.

Screenshot 20231105 101426 com.facebook.katana edit 176269022876748
📸Aminiya

Aminiya

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *