Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Laraba 22/11/2023 – 07/05/1445AH

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar dattawa ta amince da naɗin Dakta Agbasi a matsayin MD na hukumar FERMA An kai hari a hedikwatar rundunar ƴan …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Laraba 22/11/2023, 06/05/1445 AH

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:11 Am H. Rana – 6.26 Am Zuhur …

📸Dele Alake
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Nijeriya ta soke lasisin kamfanoni 1,633 da ke hakar ma’adinai

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

An soke lasisin ne bisa umarnin dokar Nijeriya wadda ta bukaci masu rike da lasisin su rika biyan haraji na shekara-shekara, ko kuma a soke …

FB IMG 1697408742655
Labarai, NNPP

NNPP Tayi maraba da kafa jam’iyyar haɗaka kamar yadda Atiku Abubakar ya nema

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta nuna aniyarta ta shiga jam’iyyar haɗaka da sauran jam’iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon …

Labarai

Ta’addanci! An Kai Hari Hedikwatar ’Yan Sandan Adamawa

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Wasu majiyoyi dai sun yi zargin maharan sojoji ne suka kai harin daukar fansa kan hedikwatar rundunar kan kisan wani hafsan soja da wani dan …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Talata 21/11/2023CE – 06/05/1445AH

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Daga Baba Usman Gama Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya ce ba don rufe iyakar Najeriya da Nijar da aka yi ba, da tuni ya …

Labarai

Damar Tserewa Daga Najeriya Nake Jira kawai — In Ji Buhari

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Tsohon shugaban ya ce ya yi abin da zai iya kuma ya bar ’yan Najeriya su yi alkalanci. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Shugaban Kasa, …

IMG 20231121 WA0002
Gobara, Labarai

Iftila’i: Gobara ta tayi Mummunar barna a hukumar Shari’a ta jihar kano

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Gabora ta tashi a wani bangare na hukumar shari’a ta jihar kano a yau Talata, lamarin da ya janyo asarar dukiya mai tarin yawa a …

Obasanjo
Labarai

Obasanjo ya caccaki alkalai kan hukuncin shari’ar zaɓen gwamnoni

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya caccaki hukuncin da alƙalan Najeriya suka yanke kan shari’o’in zaɓe, yana mai cewa bai kamata alƙalai uku zuwa biyar …

📸Ganduje Media
Kannywood, Labarai

Ganduje Ya Mika Sakon Ta aziyya Ga Rasuwar Darakta Aminu S Bono

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Shugaban jam’iyyar APC na Nigeria, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana  rasuwar fitaccen Daraktan Fina-finan Kannywood, Aminu Surajo Bono a matsayin rashi ga harkokin nishadi …

Screenshot 20220927 114744 com.facebook.katana edit 3794567887961
Labarai

Ganganci! Kotu ta daure sojan Amurka na bogi a Kaduna

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Hukumar ta ce Jesse na amfani da sunan wani sojan Amurka Devaun Smith Wayne domin damfarar jama’a. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar da ke Yaki …

FB IMG 1700552090623 edit 88518649123470
Kannywood, Labarai

Labari Mai Dadi! Auren Aisha Aliyu Tsamiya bai mutu ba

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

LABARIN da mujallar Fim ta buga cewar auren tsohuwar jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya ya mutu ba gaskiya ba ne, inji ‘yan masana’antar finafinan irin …

Atiku Abubakar
IRAN, Labarai

APC na amfani da bangaren shari’a domin shafe jam’iyyun hamayya – Atiku Abubakar

Posted onNovember 21, 2023November 21, 2023

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben da ya wuce , Atiku Abubakar ya yi zargin cewa jamiyyar APC mai mulki na amfani …

Aminu S Bono
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Aminu S Bono Director A Kannywood Rasuwa

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Allah ya yiwa Aminu S Bono Director A Kannywood Rasuwa. Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Inda Ranka! Gwamnan APC ya ware biliyan 3.75 don siyan turare da fankoki a ofishinsa

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Yan Najeriya da dama sun soki Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas kan ware makudan kudade don siyan turare da fanka a gwamnatinsa. Alfijir Labarai …

Shari'ar Zabe
Labarai

Zabe: Kotun Daukaka Kara Ta Sake Korar Ƴan Majalisa Guda Uku

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar dokokin jihar Filato uku. Alfijir Labarai ta rawaito an yanke hukuncin ne a …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Litinin 20/11/2023, 06/05/1445 AH

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:10 Am H. Rana – 6.24 Am Zuhur …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Litinin 20/11/2023 – 06/05/1445AH

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Daga Baba Usman Gama Rundunar tsaro ta sha alwashin kwato makaman ta da wasu bata gari da suka kwace a karamar hukumar Bokkos a Jahar …

📸Nigerian Prison
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

An saki dubban fursunoni don rage cunkoso a gidajen yarin Nijeriya

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

An soke tarar da ta kai naira miliyan 585 da aka sanya wa wasu fursunoni. Alfijir Labarai ta rawaito an saki dubban fursunoni daga gidajen …

Posts pagination

‹ 1 … 93 94 95 96 97 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab