Daga Baba Usman Gama
Rundunar tsaro ta sha alwashin kwato makaman ta da wasu bata gari da suka kwace a karamar hukumar Bokkos a Jahar Filato.
Hukumar Tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) ta tura jami’anta kan iyakar Nijeriya da Nijar, domin samar da tsaro.
An yi garkuwa da likitoci 10 cikin watanni biyu a Enugu.
Tsohon Sanata a Kaduna Shehu Sani ya ce kotu tana neman zama makarar da ake birne damukaradiyya a Najeriya.
Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta bukaci ’ya’yanta da mutanen da Gwamnatin Abba ta rushe wa gidaje da shaguna da su fara azumin samun nasara, bayan gwamnan ya daukaka kara zuwa Kotun Koli.
Hukumar Hisbah a Kano ta kamo mutane 45 a Kurmawa da Arena Gala da ke Yahaya Gusau, da Tsohuwar tashar Gidan Zoo da Titin Gidan Zoo da Tashar Unguwa Uku.
Hatsarin mota ya yi sanadin rasa rayukan akalla mutum hudu, wasu da dama suka samu raunuka a kusa da kauyen Dinyar Madiga da ke Karamar Hukumar Takai a Jihar Kano.
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
PDP ta lashe zaben duk kananan hukumomi 16 a jihar Taraba.
Wasu wasu mutum 42 ƴan ƙasar Turkiyya da aka kwashe daga Gaza sun isa birnin Istanbul daga ƙasar Masar.
Isra’ila ta zargi Hamas da kashe sojarta ‘yar shekara 19.
Ƙungiyar Houthi ta ce ta kama jirgin ruwa mallakar Isra’ila.
Super Eagles ta tashi 1-1 da Zimbabwe a Rwanda.
Spain ta sami nasara akan Georgia da ci 3:1 a wasan jiya.
Portugal ta sami nasara akan Iceland da ci 2:0 a wasan jiya.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp