Daga Baba Usman Gama
Majalisar dattawa ta amince da naɗin Dakta Agbasi a matsayin MD na hukumar FERMA
An kai hari a hedikwatar rundunar ƴan sandan jihar Adamawa da sanyin safiyar ranar Laraba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sake mika karin kasafin kudi ta naira biliyan 24 a Majalisar jihar.
Jam’iyyar NNPP ta nuna aniyartar shiga haɗaka da sauran jam’iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon da ya gabata.
Femi Falana ya dage cewa kotu ba tayi adalci wajen zaftare kuri’u fiye da 165, 000 a zaben gwamnan jihar Kano.
An kama matashi kan zargin luwadi da dan shekara 4 a Gombe.
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayar da tabbacin cewa gwamnatinsa za ta dawo da martabar ilimi a jihar.
Wasu manoma a yankin garin Chilo da ke Karamar Hukumar Akko a Jihar Gombe, sun koka kan yadda makiyaya ke bin dare suna cinye musu gonaki.
Najeriya ta soke lasisin kamfanoni 1,633 da ke hakar ma’adinai.
Sojoji sun roki Kotun ECOWAS ta tilasta wa makwabtan Nijar dage takunkumai.
Gwamnatin Moroko ta kaddamar da wani shiri na yiwa kundin tsarin iyali ko kwaskwarima a kasar.
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
Afirka ta Kudu ta rufe ofishin jakadancin Isra’ila a ƙasarta.
Takunkumin ECOWAS ya jefa al’ummar Nijar cikin matsin rayuwa.
Columbia ta sami nasara akan Paraguay da ci 1:0 a wasan jiya.
Agentina ta sami nasara akan Brazil da ci 1:0 a wasan jiya.
Austria ta sami nasara akan Germany da ci 2:0 a wasan jiya.
Greece da France sun tashi 2:2 a wasan jiya.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp