Sharif Abba Ayagi na gayyatarku daurin Auren Sulaiman Abubakar Masoyin Jinin Shugaba S A W

ALFIJIR 3 1347293163855

Iyalan Alhaji Abubakar Muhammad Bello

Dana

Alhaji Auwalu Inuwa Koki

Suna gayyatar ƴan uwa da abokan arziki halartar auren ƴaƴansu

Arushin Ango
Suleiman Abubakar

Da Zankadediyar Amaryarsa

Yuhansu Auwal

Wanda za a gudanar insha Allah kamar haka:-

Ranar Jima a 24th ga watan Nuwamba 2023 wanda yayi daidai da 10/5/1445 AH

Lokaci karfe :I:30 bayan idan da sallar juma a

Wuri Masallacin Sunusi Dantata da ke unguwar Koki kano

Domin neman karin bayani za ku iya kiran wadannan lambobin:

08033695911 080388355498

Sanarwa Daga Aminin Ango

Sharif Abba Ayagi.

Wanda bai sami damar hallarta ba ya saka su a addu’a.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *