Iyalan Alhaji Sa’ad Muhammad Yaro dana Marigayi Alh Muhammad Lawal Bani MBAKA na gayyatar yan’uwa da abokan arziki zuwa daurin auren ya’yansu
Aure na farko
Annur Sa’ad Muhammad
Da Amaryasa
Yusra Muhammad Lawal Bani MBAKA
Aure na biyu
Nusaiba Sa’ad Muhammad
Da Angonta
Abdulsalam Isa
Za a gudanar da wannan Auren ne a ranar Lahadi 27 ga watan Yuli 2025
Za a Daura Auren ne a Unguwar Gadon Kaya lamba 2694 Layin Sani Gadanya a Gidan Alh Muhammad Yaro a Kanon Dabo.
Za’a Daura ne da misalin karfe 11 na safiyar wannan rana.
Muna addu’ar Allah ya sanya alheri Allah ya bada zaman lafiya ya kade dukkan abinki ameen summa ameen.
Wannan goron gayyata ne ga kowa da kowa a madadin iyalan Alh Sa’ad Muhammad Yaro da iyalan Muhammad Lawal Bani MBAKA
kar a manta da barayin waya da na takalma! Don haka yan uwa sai a kula.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t