Kungiyar Masu Ɗaukar Hoto Ta Kano KAVAASS Na Mika Ta’aziyyarta Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Mambanta TK Photo

IMG 165215 23725 1753285990505

Kungiyar Masu Ɗaukar Hoto Ta Kano KAVAASS Na Mika Ta’aziyyarta Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Mambanta Muhammad Sulaiman TK Photo

A jiya Talata Allah ya yawa Muhammad Sulaiman Tk Mai photo rasuwa sakamakon Yan Daba da suka buga masa Dutse a kansa aka kwace masa waya.

Ya rasu ne bayan da aka garzaya da shi asibitin kwararru na Murtala

A madadin ni shugaban kungiyar Balarabe Uba Abdullahi Balancy photography da sauran Mambobinsu suna mika ta’aziyyarmu ga iyalansa, muna Addu’ah Allah yayi masa rahama da gafara

Allah ya kawo mana karshen wannan masifa a jihar kano baki daya ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *