Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1703222676383
Labarai

Yan sanda sun kama wani mutum mai shekaru 43 da laifin kashe matarsa a Yobe

Posted onJanuary 5, 2024January 5, 2024

Rundunar ‘yan sandan ta ce jami’anta na yi wa mutumin tambayoyi domin bayyana al’amuran da suka shafi mutuwar matarsa. Alfijir labarai ta rawaito rundunar ‘yan …

FB IMG 1704442493206
Labarai

Kungiyar ANA ta jagoranci gangamin rage farashin kujerar aikin Hajji a Najeriya.

Posted onJanuary 5, 2024January 5, 2024

A wani hadin gwiwa bisa jagorancin Sanata Ahmad Abubakar MoAllahyidi a karkashin inuwar Kungiyar Arewa New Agenda (ANA), ya kaddamar da gangamin da ya gudanar …

IMG 20240105 084550
EFCC, Labarai

Sadiya Farouq Ta Magantu Kan Rashin Amsa Gayyatar Da EFCC Tayi Mata

Posted onJanuary 5, 2024January 5, 2024

Tsohuwar ministar jin ƙai, Sadiya Umar Farouq ta bayar da uzurin rashin lafiya a matsayin dalilin da ya hana ta amsa gayyatar Hukumar Yaki da …

IMG 20240104 225521
Labarai

An Kori ‘Yan Sanda Biyu Daga Aiki Bayan Samun Su Da Yin Yi Fashi Da Makami

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

An kori Sufeto ‘yan sanda biyu Sunday Adetoye da Ogunleye Stephen da ke aiki a hedkwatar rundunar ‘yan sanda ta Zone 2, Onikan, Legas, bisa …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Alhamis 04/01/2024CE – 22/06/1445AH

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Daga Baba Usman Gama EFCC ta kai samame hedikwatar rukunonin kamfanonin Ɗangote da ke Legas. Majiyar EFCC ta ce Sadiya Farouq ta ce rashin lafiya …

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

Kungiyar ‘Yan Kasuwar Mai Da Iskar Ta AROGMA Ta Ce Babu Shirin Kara Farashin Litar Fetur.

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta tabbatar da matsayin kamfanin mai na Najeriya NNPC cewa babu wani shiri na kara …

FB IMG 1662410415944
Labarai

Kotu ta Umarci a Kamo Mata Wani Jami’in Kwastam A Kano

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Babbar kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a sabon gari a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’ah, Hamza Garba Malafa ta yi umarnin a kamo …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Alhamis 22/061445AH – 04/01/2024

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Daga Baba Usman Gama Tsohuwar minista Sadiya Umar Farouq ta ki amsa goron gayyatar da hukumar EFCC ta kai mata domin amsa tambayoyi. Rundunar ‘yan …

FB IMG 1703222676383
Katsina, Labarai

An kama masu fyaɗe da ƴan neman-maza 369 a Katsina — Ƴansanda

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta ce an kama ƴan luwadi da masu fyaɗe 369 a 2023 da muka yi bankwana da ita. Alfijir labarai …

IMG 20240104 084457
Labarai

Ba komai a jawabin Shugaba Tinubu, daga izgilanci sai rufa-rufa ga ‘yan Najeriya – LP

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Jam’iyyar ‘yan adawa ta LP ta bayyana jawabin da Shugaba Bola Tinubu ya yi wa ‘yan Najeriya a safiyar sabuwar shekarar 2024 cewa babu komai …

IMG 20240104 001605
Labarai

Ibtila I! Wani Hatsarin Ya Rutsa Da Tawagar Mataimakin Gwamnan Sokoto Wasu Sun Rasa Rayukansu

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

A yammacin ranar Laraba ne wani mummunan hatsari ya afku a jihar Sokoto wanda ya rutsa da ayarin mataimakin gwamna Idris Gobir, wanda yayi sanadin …

FB IMG 1703222676383
Labarai

Yan sandan Kano sun kama matashi da zargin yi wa ‘yar uwarsa ciki da kasheta

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai shekara 19 da zargin yi wa ‘yar uwarsa ciki a ƙaramar …

IMG 20240103 WA0021
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Laraba 03/01/2024 – 21/06/1445AH

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Daga Baba Usman Gama Shugaban Hukumar ICPC Musa Aliyu ya gana da dan jaridar Daily Nigerian kan badakalar da ya bankado a wata jami’a a …

📸Facebook
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1220 …

IMG 20231231 103804
Labarai

Jami’o’i 18 Da Nigeria Ta Haramta Bayan Rahoton Kammala Digiri a Makonni 6

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Gwamnatin Nigeria ta dakatar da tantance takardun shaidar digiri daga jamhuriyar Benin da Togo biyo bayan rahoton jaridar ‘Daily Nigeria’s da ya bankado yadda ake …

📸Aminiya
Labarai

Labari Mai Dadi! Yan Banga Sun Kashe ’Yan Bindiga 40 A Wata Arangama

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

An yi asarar rayuka da duniyoyi a yayin arangamar tsakanin ’yan banga da maharan. Alfijir Labarai ta rawaito yan bindiga kimanin 40 sun bakunci lahira …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Laraba 03/01/2024 – 21/06/1445AH

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin jihar Kano za tayi wa ma’aikatanta Karin dubu 20 ‘yan fansho kuma karin dubu 15 saboda halin da ake ciki. …

IMG 20240102 113247
Labarai

An Sako Shugaban Karamar Kukumar Akwanga Da Aka Sace Bayan Biyan Miliyoyi

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

An yi awon gaba da shugaban karamar hukumar tare da abokinsa da wasu mutum biyu a daren Litinin. Alfijir labarai ta rawaito shugaban Karamar Hukumar …

FB IMG 1704261659362
Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Dakatar Da Tantance Takardun Digiri Na Jami’o’in Benin Da Togo

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Za mu toshe duk wata kafa tare da ladabtar da jami’an da ke da hannu a irin wannan lamari. Alfijir labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayyar …

IMG 20240103 061122
Labarai, NAHCON

Hukumar alhazai ta ƙasa ta tsawaita wa’adin rufe karɓar kuɗin aikin Hajji na 2024

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Hukumar Alhazai ta, Ƙasa, NAHCON, ta sanar da tsawaita wa’adin rufe karbar kuɗaɗen aikin Hajjin bana. Alfijir labarai ta rawaito wata sanarwa da mataimakiyar daraktan …

Posts pagination

‹ 1 … 75 76 77 78 79 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab