Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240122 193437
Labarai

Labari Mai Dadi! Kamfanin Moremonee POS Zai Dauki Ma aikata A Kano

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Kamfanin Moremonee POS Ya shirya daukar ma aikata a fadin Jihar kano, Zaku Iya kai musu CV dinku office dinsu dakeSuite 24 H&H plaza opposite …

📸Facebook
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1355 …

IMG 20240122 111351
Labarai

Ibtila’I! Wata Babbar Motar Dakon Simintin BUA Ta Fadi A Gadar Kabuga Dake Jihar Kano

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin Karamar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a kan gadar Kabuga. …

FB IMG 1705911730775
APC, Labarai

Masalaha: Tinubu ‘Ya umurci Ganduje, Da Duk ‘Yan APC na Kano Su Sasanta Da Kwankwaso.

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje da duk ‘yan APC na Kano da su sasanta …

IMG 20240121 231511
Labarai

ACF ta ki amincewa da shirin mayar da FAAN da CBN daga Abuja zuwa Lagas

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta koka kan shirin mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) da wasu sassan babban …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 09/07/1445AH – 21/01/2024

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Daya Baba Usman Gama Rundunar ‘yan sanda sun tabbatar da kubutar da ‘yan matan nan 5 da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan ‘yan …

FB IMG 1705834294666
Labarai

Asiri Ya Fara Tonuwa! Ƴan sanda sun kama waɗanda ake zargi da garkuwa da mutane a Abuja

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Rundunar Æ´an sandan Najeriya ta ce ta kama mutum 16 da ake zargi da aikata miyagun laifuka da kuma garkuwa da mutane a Abuja, babban …

ALFIJIR 1
Labarai

Magidanci Yayi Ta Maza Ya Kashe Ɗan Bindiga Yayin Ƙoƙarin Hana Garkuwa Da Iyalinsa

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

AÆ™alla ‘yan bindiga biyu ne aka aika da su barzahu, yayin da suka yi Æ™oÆ™arin yin garkuwa da iyalan wani magidanci a yankin Jalingo, Jihar …

IMG 20240121 062815
Abuja, Labarai

Wasu Dalilai Dake Kara Ta’azzara Matsalar Rashin Tsaro A Abuja Najeriya

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Bayanai na nuni da cewa hakan na faruwa ne yayin da matsalar ta rashin tsaro ke raguwa a arewa maso yammcin kasar, kamar a yankunan …

IMG 20240120 180208
Gobara, Labarai

Ibtila’I! Gobarar Kasuwa Ta Kone Buhunan Hatsi 1,900

Posted onJanuary 20, 2024January 20, 2024

Ana zargin gobarar ta tashi ne a dalilin jefar da ragowar karan sigari da ke ci da wuta a bayan shaguna Wata gobara ta kone …

IMG 20240120 061205
Labarai

Yan Bindiga Sanye Da Hijabi Sun Kai Farmaki Ofishin ‘Yan Sanda Sun Kashe Daya A Katsina

Posted onJanuary 20, 2024January 20, 2024

Wasu ‘yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari ofishin ‘yansanda, tare da kashe dan sanda guda daya a kauyen Saki Jiki da ke Karamar …

IMG 20240119 225254
Kano, Labarai

Hukumar Tattare Haraji Ta Jihar KanoTa Kori Daraktoci Takwas

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Hukumar tara haraji ta jihar Kano (KIRS) ta sanar da korar daraktoci 8 daga mukamansu, inda ta umarce su da su mika duk wani aiki …

FB IMG 1705214216531
Labarai

Sanata Rabiu Kwankwaso Ya Magantu Kan Batun Raba Masarautar Kano

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Za mu duba mu yi abin da ya dace a kan rarraba Masarautar Kano da Ganduje ya yi. Alfijir labarai ta rawaito tsohon Gwamnan Jihar …

IMG 20240111 234351
Labarai

Kotun Ƙoli Ta Yanke Hukuncin Shari’ar Zaɓen Gwamnan jihar Kaduna, Gombe, Kebbi da Nasarawa

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Kotun koli ta yi fatali da karar da dan takarar jam’iyyar PDP a gwamnan Kaduna, Isah Ashiru wadda ke kalubalantar nasarar gwamna Uba Sani. Kotun …

IMG 20240111 112459
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1355 …

FB IMG 1705644626456
Labarai

Yadda Ta Kasance A Ganawar Majalisar Koli Ta Shari’a Da Shugaba Tinubu A Najeriya

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Majalisar koli ta tabbatar da shari’a a Najeriya ta gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ta tattauna da shi game da al’amuran da suka …

FB IMG 1705642571288
EFCC, Labarai

Shugaban EFCC Yayi Gargadi Da Jan Hankali ga Jami’an Hukumar

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Æ™asa Tu’annati ta EFCC, Ola Olukoyede, ya buÆ™aci Jami’an hukumar da ke yaki da cin hanci da …

IMG 20240119 003937
Labarai

Gwamnatin Najeriya za ta mayar da shalkwatar FAAN zuwa Legas

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen saman Æ™asar (FAAN) zuwa birnin Lagos Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1705620313345
Labarai

Kotu ta bayar da umarnin kama Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi da ke Najeriya, ta mayar wa da waÉ—anda suka tsaya wa Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi takardun kadarorinsu da …

IMG 20240112 163247
Labarai

Nasarar Gwamna Abba A Kotun Koli Ta Al’ummar Jihar kano Ce – In Ji Jamilu Abbas

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Mai baiwa gwamna Abba Kabir Yusuf shawara kan jamiyyun gama Kai Jamilu Abbas ya mika sakon taya murna ga gwamnan bayan nasarar da aka samu …

Posts pagination

‹ 1 … 73 74 75 76 77 … 262 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab