Rahama Sadau za ta yi aiki ciki ne a kwamitin kula da sashen sanya hannun jari a dandalin kirkira na zamani wato Investment in Digital …
Rahama Sadau za ta yi aiki ciki ne a kwamitin kula da sashen sanya hannun jari a dandalin kirkira na zamani wato Investment in Digital …
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, matarsa Hafsat Umar, Umar Abdullahi Umar da wasu mutane biyar a gaban kotu …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1235/ …
Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da Muhyi Magaji daga shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Alfijir labarai ta rawaito Kotun …
Babban Limanin Masallacin Juma’a na Kasa, Farfesa Ibrahim Maqari ya yi tir da tsarin da wani Masallaci a Legas ya fito da shi na biyan …
Biyo bayan korafe-korafen da al’umma keyi a kan shirya fina-finan dake nuna fadan Daba da harkar Daudu a jahar Kano. Shugaban Hukumar tace fina-finai da …
Daga N68, ƴan Nijeriya za su koma biyan N200 kuɗin wutar lantarki a duk awa ɗaya — Rahoto Kamfanin dillancin labarai na Bloomberg ya ruwaito …
Rundunar hadin gwiwa dake aikin samar da tsaro a karamar hukumar Gwarzo, Kano, ta dakatar da wani yunkuri da matasan unguwar Ruga dake karamar hukumar …
Yan sandan jihar Adamawa sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne mai suna Roland Raymond. Alfijir labarai ta rawaito kakakin rundunar …
Har zuwa lokacin mutuwarsa, DCP ya yi aiki a FCID Annex Alagbon kusa, dake Ikoyi Legas. Alfijir labarai ta rawaito wani jimami ya afku yayin …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1242/ …
Daga AAminu Bala Madobi An rantsar da Bassirou Diomaye Faye a matsayin shugaban kasa mafi karancin shekaru a Senegal da Afirka bayan ya samu nasara …
Daga Aminu Bala Madobi Da misalin wajen 12:58 ne, majalisar dokokin kano ta kammala tantance sunayen kumwamishinoni 4 ciki kuwa har da Mustapha Rabiu kwankwaso, …
Daga Aminu Bala Madobi Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, ta ce gano cutar gaulanci tunda wuri-wuri wato Autism zai iya taimaka wa mutanen da …
Wasu da ba a san ko suwaye ba, sun yi wa malami a Sashen Nazarin Jiki da Lafiya na Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), Dr. Kamar Abdulkadir, …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1245/ …
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata 3, tare da dakatar da wasu ma’aikatan na 3 babban asibitin Karamar Hukumar …
An Damke matar ne da kilo goma na wiwi a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Legas. Alfijir labarai ta rawaito Jami’an Hukumar da ke …
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wani mutum mai shekaru 54 da dansa bisa zarginsu da dukan makwabciyarsu, sanadin mutuwar ta har lahira. …