Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1711020621660
Labarai

Sheikh Ahmed Gumi Ya Magantu Akan Mawallafi Tukur Mamu

Posted onMarch 21, 2024March 21, 2024

Shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bada shawarar cewa ya kamata mawallafi Tukur Mamu, ya fuskanci hukunci idan har aka tabbatar da laifin …

IMG 20240321 WA0003
Labarai

Takaitaccen Tarihin Marigayi Na’ibin Kano Malam Nazifi Dalhatu

Posted onMarch 21, 2024March 21, 2024

Daga Abba Tijjani Sulaiman Malam Nazifi ya fito daga Zuriyar Fulani Mundubawa. Shi ne Muhammadu Nazifi Dan Limamin Kano Dalhatu Dan Na’ibi Adamu Dan Limamin …

Screenshot 20240311 124203 com.facebook.katana edit 1749237607544
Labarai

Ana Wata! Shugaba Tinubu Ya Haramtawa Ministoci Da Jami’an Gwamnatinsa tafiye-tafiye

Posted onMarch 21, 2024March 21, 2024

Shugaba Tinubu ya haramtawa ministoci, Shugabannin hukumomi da sauran jami’an Gwamnati tafiye-tafiyen Zuwa ƙasashen waje na Tsawon watanni uku Daga 1 ga watan Afrilu, 2024. …

FB IMG 1710969234979 edit 4597507526381
Labarai

Abubuwan Da Ya Kamata A Koya A Rayuwar Alh Hamisu Bala D/iya (Takawa) Shekara 1 Da Rasuwarsa

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Alh Abba Khamis Bala Da ne ga Marigayi Alh Khamis Bala ya bayyanawa Alfijir Labarai wasu abubuwa dangane da rayuwar Mahaifin nasu. Ya fara da …

FB IMG 1710960772188 edit 1807694201806
Kannywood, Labarai

Ana Wata! Yan Sanda Sun Gurfanar Da Jaruma Amal Umar A Gaban Kotu

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Rundunar Yan sandan Nigeria, shiya ta daya dake kula Kano da Jigawa, wato Zone 1 Kano, ta gurfanar da jarumar fina-finan Hausar Kanywood , mai …

FB IMG 1709039529428
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Kara Rugurguje A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Laraba

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1440/ …

FB IMG 1709891079107
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Gobara Ta Lakume Shaguna 37 A Wata Kasuwa Dake Kano

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 37 a unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar . Alfijir …

IMG 20240320 WA0330
Labarai, Waiya

Yadda Kano Da Sauran Jihohi Shida Suka Kashe N28.3bn Don Ciyarwar Azumin Ramadan – Rahoto.

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Baba Halilu Dantiye, ya ce manufar ita ce ciyar da marasa galihu. Alfijir labarai …

ALFIJIR 1
Labarai

Tirka-Tirka! An Gano Wasu Kungiyoyi Dake Tallafawa Ayyukan Ta’adanci A Najeriya

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Sashin kula da harkokin kudi na Najeriya ya gano wasu kungiyoyi 15 da ake zargi da hannu wajen tallafawa ayyukan ta’addanci, wadanda suka hada da …

Screenshot 20240317 131846 com.whatsapp.w4b edit 21836918129479
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Laraba 10/09/1445AH – 20/03/2024CE

Posted onMarch 20, 2024March 20, 2024

Daga Baba Usman Gama Majalisar Wakilai ta bayar da wa’adin mako hudu na tabbatar da an nemo wadanda suka kashe sojojin Najeriya 17 a Jihar …

FB IMG 1710882676943
Labarai

Cushe! ‘Yan Majalisar Wakilai A Najeriya Sun Gayyaci Ministan Lafiya Bisa Zargin Karkatar Da Dala Miliyan 300

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Kwamitin Majalisar wakilai mai yaki da cutar zazzabin cizon sauro, HIV/AIDS, da tarin fuka, Ya gayyaci Mohammed Pate, ministan lafiya da walwalar jama’a, kan zargin …

FB IMG 1710872396581 edit 3017679047976
Labarai

Innalillahi Wa’inna ilaihirraji’un Allah Ya Yiwa Na’ibin Masallacin Kano Rasuwa

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Allah yayiwa Na’ibin Masallacin Juma’a Na kano Malam Nazifi Dan limamin kano Dalhatu Rasuwa Za a sanar da jana’izarsa nan gaba. Muna addu’ar Allah yajikansa …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Talata

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1540/ …

IMG 20240311 WA0047
Labarai, Nigerian Army

Labari Mai Dadi! Sojoji Sun Ragargaje Rikakken Dan Bindiga, Kachalla Damina Da Yaransa

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Ƙasurgumin ɗan ta’addar nan da ya addabi jihohin Katsina da Zamfara, Kachalla Damina, ya gamu da ajalin shi tare da wasu daga cikin manyan yaran …

Screenshot 20240319 125014 com.android.chrome edit 2221532438202
Labarai

EFCC Ta Kwato wa Yan Fansho Gidaje 324 A Jihar Kano

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Wannan na zuwa ne bayan shafe shekaru masu yawa ana shari’a da bincike. Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC …

FB IMG 1708502705355
Labarai

Bayan Ta Shirya Ayi Garkuwa Da Ita Don Karbar Kudin Fansa Yan Sanda Sun Kamata

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa-Ibom ta bayyana cewa ta kama batagari da a ciki akwai wata mata da ta hada baki da wasu maza hudu …

FB IMG 1710824142994
Labarai, NCC

Hukumar NCC Ta Magantu Kan Matsalar Kira Da Data Da Aka Samu A Najeriya

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Kira da data sun dawo daidai bayan katsewar wayoyin teku. Alfijir labarai ta rawaito hukumar Sadarwa ta Ƙasa, NCC, ta ce an dawo da sabis …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Litinin

Posted onMarch 18, 2024March 18, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1572 …

IMG 20240318 WA0167
Kano, Labarai

Sakon Rundunar Vigilantee Ta Kano Ga Al’ummar Jihar

Posted onMarch 18, 2024March 18, 2024

Daga Rabiu Usman Rundunar ‘yan sintiri ta vigilantee a jihar kano ta shirya tsaf domin daukar kwararan matakan tsaro na kare rayuka da dukiyoyin Al’ummar …

IMG 20240318 WA0154
Dangote, Labarai

Labari Mai Dadi! Kamfanin Dangote Ya Fara Ciyar Da Mutane Dubu 10 A Kano Da Kuma Raba Shinkafa Buhu Miliyan 1 A Najeriya

Posted onMarch 18, 2024March 18, 2024

Dangote na ciyar da mutane 10,000 a Kano kowace rana albarkacin watan Ramadan, ya kuma raba buhunan shinkafa miliyan 1 a fadin kasar. Alfijir labarai …

Posts pagination

‹ 1 … 52 53 54 55 56 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab