Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta kara kudin jigilar maniyyata aikin hajjin bana zuwa kasar Saudiyya da N1,918,032.91, inda ta sanya …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta kara kudin jigilar maniyyata aikin hajjin bana zuwa kasar Saudiyya da N1,918,032.91, inda ta sanya …
Daga Aminu Bala Madobi “Muna so mu cigaba da samar da abinci ta hanyar amfani tsarin noma mai gajeren zango don magance matsalolinmu, Alfijir labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1333 …
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. Alfijir labarai ta rawaito an sace ɗaliban firamare …
Ana tsaka da sallar tarawi a yau asabar yan bindiga sun shiga garin Mairua sun kashe babban mutum mai suna Alh Lado Mairua da wani …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Bola Tinubu ya kafa kwamiti wanda zai yanke mafi karancin albashin da ma’aikaci zai dauka. Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, …
Gidauniyar Aliko Dangote, ta bayar da gudunmawar buhunan shinkafa mai nauyin Kilogram 10, don a raba wa marasa karfi fiye da mutane miliyan daya wadanda kimar …
A ƙalla ‘yan bindiga, ɓarayin daji da tsageru 97 ne Babban Ofishin Tsaro da ke Abuja ya bayyana a matsayin waɗanda yake nema ruwa a …
Daga Baba Usman Gama Majalisar Wakilai ta bayar da wa’adin mako hudu na tabbatar da an nemo wadanda suka kashe sojojin Najeriya 17 a Jihar …
Anyi Garkuwa da ɗaliban ne a kauyen Gidan Bakuso dake ƙaramar hukumar Gada a lokacin da suke shiga dakunansu domin gujewa harin da aka kai …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Nasarawa Engr. Abdullahi Sule ya bayyana kaduwa da labarin turmutsutsu da ya wakana a Jami’ar Jihar Nasarawa dake Keffi …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 146p …
Ina sane da duk wani lisaffi na jimillar kuɗin da aka kiyasta a Kasafin Kuɗin da ya gabatar wa Majalisar Dokokin. Alfijir labarai ta rawaito …
Daga Aminu Bala Madobi Mai baiwa Shugaba Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ziyarci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mal. Nasiru El-Rufai …
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta sake gurfanar da tsohon gwamna Murtala Nyako da dansa Abdulaziz a …
Babbar kotun tarayya dake zaman ta a Gyadi-gyadi dake jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman, ta yi umarnin da a gabatar mata da Murja …
An bude shagon shan barasa a kasar Saudiyya, irinsa na farko a tsawon shekarau 70. Alfijir labarai ta rawaito an takaice shagunan ne ga jami’an …
Shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bada shawarar cewa ya kamata mawallafi Tukur Mamu, ya fuskanci hukunci idan har aka tabbatar da laifin …
Daga Abba Tijjani Sulaiman Malam Nazifi ya fito daga Zuriyar Fulani Mundubawa. Shi ne Muhammadu Nazifi Dan Limamin Kano Dalhatu Dan Na’ibi Adamu Dan Limamin …