Gwamnatin tarayya ta ce, ta gayyaci fitaccen malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi domin amsa tambayoyi kan kalaman da ya yi kan ayyukan ‘yan bindiga a kasar nan.
Alfijir labarai ta rawaito Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris ne ya bayyana hakan a ranar Litinin yayin da yake jawabi ga manema labarai a fadar gwamnati, da ke Abuja.
Idris ya ce, Gumi bai fi karfin doka ba, don haka gwamnati ta ga ya dace ta gayyace shi domin amsa tambayoyi.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk