Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga …
Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga …
Daga Aminu Bala Madobi Ambaliyar ruwa ta rufe manyan titunan birnin Dubai kuma babban filin jirgin samansa ya kasance cikin rudu yayin da cibiyar hada-hadar …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar Alhazan Najeriya, Alhaji Jalal Ahmad Arabi ya ce akwai yiwuwar hukumar ka iya mayar wa maniyyata rarar kuÉ—in da …
Babbar kotun tarayya ta ba da umurnin da a haramta dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa Hakan na kunshe ne …
Kungiyar yan canji ta Æ™asa (ABCON) ta bayyana cewa yanzu yan canji (BDC), na siyan dala a kan N980/$ a kasuwar bayan fage ta hada-hadar …
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa Æ™asar Yarabawa ne saboda …
Rundunar sojin Nijeriya ta ce tuni aka gano wadanda ake zargin kuma ana tsare da su a yanzu haka. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar sojin …
Hamshakin attajirin nan na Najeriya Aliko Dangote ya dauki wani manajan danyen mai da zai kula da cinikin danyen mai na sabuwar matatar mai da …
Abdulazeez Ganduje, wanda shi ne babban É—an tshohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya kai wa shugaban hukumar yaÆ™i da cin hanci Muhuyi Magaji Rimingado, …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Umarnin kotun ya kuma hana Ganduje shugabantar duk wata mu’amala da ta danganci jam’iyyar. Babbar Kotun Jihar Kano ta tabbatar da dakatarwar da aka yi …
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kaddamar da shirin da ke da nufin ciyar da tattalin arzikin kasa zuwa wani sabon matsayi. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnati ta sha alwashin sanya ido da gudanar da bincike kan hauhawar farashin kayayyaki, tare da daukar tsauraran matakai kan duk kamfanonin da aka kama …
Salihu Lukman, Tsohon Mataimakin Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Ya buÆ™aci shugaban kasa Bola Tinubu ya sa baki a rikicin siyasar da ke tsakanin Rabiu …
Aminu Gwadabe, Shugaban Ƙungiyar Yan Canji na Najeriya ya bayyana cewa darajar kudin Najeriya, Naira ta yi sauri fiye da yadda ake tsammani idan aka …
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce zata sake gurfanar da wani tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje …
Wasu manoman tumatur a karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano, sun koka kan yadda tsutsa ke lalata musu amfanin gona. Alfijir Labarai ta rawaito manoman …
Shugabancin Jam’iyyar APC na Jihar Kano Abdullahi Abbas ya Dakatar da Shugabannin Jam’iyyar na MazaÉ“ar Ganduje, waÉ—anda suka dakatar da Shugaban Jam’iyyar na Æ™asa Abdullahi …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …